Muhammad Nazeer Salisu

Muhammad Nazeer Salisu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Nazeer Salisu, Media/News Company, Rogo, Kano.

Allah puts a Seal on the Heart of the One Who Neglects Jumu'ah Salaah Thrice Consecutively
24/04/2025

Allah puts a Seal on the Heart of the One Who Neglects Jumu'ah Salaah Thrice Consecutively

04/01/2024

With social media, the good and the bad are just a few clicks away. It’s down to you.
Let your social media feed be a witness for you, not against you. Follow us on Instagram to get daily Islaamic reminders that help boost your Eemaan.

04/01/2024

4. SAYAR DA MUSHE

Allah Maɗaukakin Sarki yana cewa: "An haramta muku mushe da jini". Haramun ne sayar da duk abinda ya mutu in banda kifi da fara da Shari'a ta togace. An haramta cin mushe ne saboda gudun cutarwa, domin ba'a san cutar da ta kashe shi ba, sannan jinin da yake kwarara in an yanka dabba, yana nan danƙare a jikin shi.

Abinda wasu bayin Allah suke yi, in an samu mushen kaza a kaiwa masu kiwon kifi su saya, haramun ne, saɓawa Shari'a ne da lafiyayyan hankali. ldan kifi yaci mushe zai iya yiwa wanda yaci tasiri a jikinsa, wannan yasa Malaman fiqhu s**a ce dabbar da take cin najasa ba'a yanka ta aci, har sai an ajiyeta tsawon kwanaki tana cin abu mai kyau, saboda namanta ya daddaɗa.

Haramtattun Cinikayya....', na Dr. Jamilu Yusuf Zarewa.

03/01/2024

1. CRYPTO CURRENCY

Akwai nau'uka da yawa a cikin CRYPTO, daga ciki akwai Wanda ake yi ta yanar gizo, ta yadda mutum zai sanya kuɗinsa sai kamfanin da yake mu'amala da shi ya juya kuɗin zuwa digital money, zai dinga ganin suna hauhawa ko kuma raguwa a wasu lokutan.

Wannan cinikin ya saɓawa ƙa'idojin cinikayya a Musulunci, saboda ya ƙunshi rashin tabbas, saboda ba'a san ainihin kamfanin da ake mu'amala da shi ba, sannan inda za'a riƙe maka kuɗin ba ka san wanda za ka tuntuɓa ko kayi ƙara ba, bugu da ƙari, ƙasashe da yawa ba su ɗauki Crypto currency a matsayin kuɗi ba.

Kuɗaɗen da muke amfani da su takardun banza ne, mutuƙar hukuma ba ta yarda da su ba a matsayin kuɗi.
Yana daga cikin ka'idoji a babin cinikayya, Duk cininkin da ya kunshi rashin tabbas (Algarar), to haramun ne.

Don neman karn bayani duba Littafin Haramtattun cinikayya na Dr. Jamilu Zarewa, shafi na (55).

Ubangiji Allah ya shiryamana zuria
26/12/2023

Ubangiji Allah ya shiryamana zuria

Kafin ma a haifi su murja da G-Fresh kenan 1958 😂

26/12/2023
26/12/2023
26/12/2023

The Prophet (pbuh) said, “If Allah intends goodness for someone, he gives him understanding of the Deen.”
Saheeh Al Bukhaari - Vol 1 Hadeeth 71

Seek Islamic knowledge to understand your Deen better. With Al Hidaayah, you can study high-quality courses with world-renowned Islamic orators on a wide range of Islamic subjects.

Enrol now to begin learning.

26/12/2023

Make sure to Fast on the Ayyaamul Beedh (White Days which are the Full Moon Days) of this month: the 13th, 14th and 15th of Jumaadal Aakhirah 1445

Corresponding to:

Tue 26th to Thur 28th Dec 2023

Saudi Arabia, UAE, Qatar, Kuwait, Bahrain, Yemen, Syria, Turkey, Egypt, Sudan, Tunisia, Algeria, Uzbekistan, Afghanistan, Sri Lanka, Singapore, Malaysia, Indonesia, Germany & Others.

Wed 27th to Fri 29th Dec 2023

Oman, Nigeria, Morocco, Pakistan, India, Bangladesh, Australia, USA, Canada, UK and Others.

NB If your country is not listed above, please confirm the dates with your local Islamic Centres.

Address

Rogo
Kano
[email protected]

Telephone

+2347081339868

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Nazeer Salisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhammad Nazeer Salisu:

Share