Hausa sport

Hausa sport HAUSA SPORT NEWS. WILL BRING YOU FOOTBALL NEWS 24 HOURS AGO. EVERY DAY OF THE WEEK.

Yan arsenal Kuna Fatan victor osimhen Yazo Kungiyarku Kuwa?
15/08/2026

Yan arsenal Kuna Fatan victor osimhen Yazo Kungiyarku Kuwa?

YADDA KASAR ARGENTINA TA DAGA KOFIN DUNIYA DATA LASHE A HANNUN KASAR AGENTINA.Rabonda Kasar Spain ta Dauki Kofin tin she...
19/07/2026

YADDA KASAR ARGENTINA TA DAGA KOFIN DUNIYA DATA LASHE A HANNUN KASAR AGENTINA.

Rabonda Kasar Spain ta Dauki Kofin tin shekarar 2010.

Rodri ne kyaftin din Sifaniya kuma ya jagoranci ƙasarsa wajen lashe kofin karo na biyu a tarihinta.Ɗan wasan na Man City...
19/07/2026

Rodri ne kyaftin din Sifaniya kuma ya jagoranci ƙasarsa wajen lashe kofin karo na biyu a tarihinta.

Ɗan wasan na Man City na tasiri a tsakiyar fili inda Sifaniya ke hana abokan wasanta riƙe ƙwallo.

DUKAN HUCE TAKAICI: LOKACINDA Ƴan Wasan Ajantina S**a Rufe Wani Ɗan Wasan Sifaniya Da Dùka Bayan An Tsahi A Wasa.
19/07/2026

DUKAN HUCE TAKAICI: LOKACINDA Ƴan Wasan Ajantina S**a Rufe Wani Ɗan Wasan Sifaniya Da Dùka Bayan An Tsahi A Wasa.

Leo Messi Yayi kukan Ban Kwana Da Magoya Bayan Argentina Wanda Hakan Ke nufin ajema Argentina Riga.Yaya kukaji Da Wannan...
19/07/2026

Leo Messi Yayi kukan Ban Kwana Da Magoya Bayan Argentina Wanda Hakan Ke nufin ajema Argentina Riga.

Yaya kukaji Da Wannan Rashin Nasara Da Messi Yayi Awannan Wasa Na Karshe?

Spain Talashe Kofin Duniya Akoro Na Biyu Bayan Tadoke Argentina Daci Daya me ban  haushi. Yakuji Da Wannan nasara Da Spa...
19/07/2026

Spain Talashe Kofin Duniya Akoro Na Biyu Bayan Tadoke Argentina Daci Daya me ban haushi.

Yakuji Da Wannan nasara Da Spain Tasamu?

Yadda messi Yayi Zaman dabaro Bayan Yaga taleko takoma. Karo na biyu kenan da Sifaniya ke lashe kofin a tarihinta, bayan...
19/07/2026

Yadda messi Yayi Zaman dabaro Bayan Yaga taleko takoma.

Karo na biyu kenan da Sifaniya ke lashe kofin a tarihinta, bayan lashewa a 2010.

Me za ku ce?

Kasar Agentina Tafito Wasan Karshe Na Kofin Duniya Bayan Tadoke England Da 2-1. shin Kome Yajawoma England Wannan Rashin...
15/07/2026

Kasar Agentina Tafito Wasan Karshe Na Kofin Duniya Bayan Tadoke England Da 2-1.

shin Kome Yajawoma England Wannan Rashin Nasara?

Agentina Tafarke Kallon Ta Yanzu Takuma Kara agentina 2-1 England
15/07/2026

Agentina Tafarke Kallon Ta Yanzu Takuma Kara agentina 2-1 England

Agentina Tafarke Kallon Ta Yanzu Ana agentina 1-1 England
15/07/2026

Agentina Tafarke Kallon Ta Yanzu Ana agentina 1-1 England

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa sport posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa sport:

Shortcuts

Share

Category