Mega Dub Studio TV

Mega Dub Studio TV Shiga Wannan Link Domin Kallo
a Kyauta 👉 https://megadubstudio.com/

Waɗannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Lahadi Insha Allah, Kada ku bari a baku labarin kayan wannan satin 👌Sun sam...
25/10/2025

Waɗannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Lahadi Insha Allah, Kada ku bari a baku labarin kayan wannan satin 👌

Sun samu tsaftar aiki sauti Choi

Fina finanmu na Gobe Laraba kenan in Allah ya kaimu, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi 👌
21/10/2025

Fina finanmu na Gobe Laraba kenan in Allah ya kaimu, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi 👌



Waɗannan sune fina finanmu na Gobe Lahadi Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki na musamman 👌
18/10/2025

Waɗannan sune fina finanmu na Gobe Lahadi Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki na musamman 👌



🎬 TUKUNYAR TSAFI – Sabon Fim Mai Daukaka Hankali!A cikin wani ƙauye da ke cike da sirri da duhu, an gano wata tsohuwar t...
15/10/2025

🎬 TUKUNYAR TSAFI – Sabon Fim Mai Daukaka Hankali!

A cikin wani ƙauye da ke cike da sirri da duhu, an gano wata tsohuwar tukunya da ake zargin tana ɗauke da ikon da ba a saba gani ba. Duk wanda ya kusanci wannan tukunyã, rayuwarsa tana canzawa cikin tsoro da mamaki.

Shin tsafin gaskiya ne, ko karya ce da ke ɓoye wani babban asiri?

🔥 Fim ɗin Tukunyar Tsafi zai cika zuciyar masu kallo da firgici, al’ajabi da tarin tambayoyi.

📌 Ku kasance tare da Mega DubStudio domin samun wannan fim a cikin Hausa da ingantaccen fassara.

👉 Link ɗinmu: www.megadubstudiotv.com
(dukkan social media)

GARKUWAR TALAKA fim ne da ke tsaye kan kare haƙƙin talakawa da nuna irin gwagwarmayar da mutane ƙasa ke yi wajen neman a...
15/10/2025

GARKUWAR TALAKA fim ne da ke tsaye kan kare haƙƙin talakawa da nuna irin gwagwarmayar da mutane ƙasa ke yi wajen neman adalci. Labarin ya haɗa siyasa, zamantakewa, da gaskiya, inda jarumai ke tunkarar zalunci da cin hanci domin kare muradun jama’a. Fitaccen sakonsa shine: “Wanda ya tsaya wa talaka tsaye shi ne garkuwarsa.”

📌 Dubi ƙarin bayani ko tuntuɓar mu a:
🌐 www.megadubstudiotv.com

Waɗannan sune fina finanmu na Gobe Laraba In Allah ya kaimu, Kada kusake a baku labarin kayan wannan Larabar, Masu buƙat...
14/10/2025

Waɗannan sune fina finanmu na Gobe Laraba In Allah ya kaimu, Kada kusake a baku labarin kayan wannan Larabar, Masu buƙatar kalla ta website Ga Link https://megadubstudio.com/

Waɗannan sune kayanmu na Gobe Lahadi Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi 👌 Masu buƙatar kalla ta website ...
11/10/2025

Waɗannan sune kayanmu na Gobe Lahadi Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi 👌 Masu buƙatar kalla ta website zasu iya shiga wannan link https://megadubstudio.com/

Waɗannan sune fina finan Gobe Laraba Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi Masu buƙatar kalla ta yanar gizo...
07/10/2025

Waɗannan sune fina finan Gobe Laraba Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi
Masu buƙatar kalla ta yanar gizo zasu iya shiga wannan link https://megadubstudio.com/

Waɗannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Lahadi Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi,Masu buƙatar kall...
04/10/2025

Waɗannan sune fina finan da zamu saki a Gobe Lahadi Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi,
Masu buƙatar kalla ta yanar gizo zasu iya shiga wannan link https://megadubstudio.com/



HAPPY 65th INDEPENDENCE NIGERIA! 🇳🇬Daga Mega DubStudio, muna taya ƙasarmu Najeriya murnar cikar shekaru 65 da samun ‘yan...
02/10/2025

HAPPY 65th INDEPENDENCE NIGERIA! 🇳🇬

Daga Mega DubStudio, muna taya ƙasarmu Najeriya murnar cikar shekaru 65 da samun ‘yanci.

Mun yi imani da cewa Najeriya ƙasa ce mai cike da baiwa, al’adu masu kayatarwa, da matasa masu fasaha — kuma mu a Mega DubStudio mun ɗauki nauyin yada waɗannan al’adu ta hanyar fassara fina-finan duniya zuwa harshenmu na Hausa domin farin cikin jama’armu.

Allah ya kara wa Najeriya zaman lafiya, haɗin kai da cigaba.
Muna fatan ganin ƙasar da matasa za su yi alfahari da ita!

Waɗannan sune fina finanmu na Gobe Laraba Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi, Masu buƙatar kalla ta yana...
30/09/2025

Waɗannan sune fina finanmu na Gobe Laraba Insha Allah, Sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi, Masu buƙatar kalla ta yanar gizo zasu iya shiga wannan link https://megadubstudio.com/



Wannan Lahadin akwai Chancharewa fa!Fina finan da zamu saki kenan a Gobe Lahadi Insha Allah sun samu tsaftar aiki sauti ...
27/09/2025

Wannan Lahadin akwai Chancharewa fa!
Fina finan da zamu saki kenan a Gobe Lahadi Insha Allah sun samu tsaftar aiki sauti Choi Choi
Masu Buƙatar Kalla ta yanar gizo zasu iya shiga wannan link https://megadubstudio.com/

Address

Layin Sule Harka
Kano
700213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mega Dub Studio TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share