Alfurqan Wal Huda Tv

  • Home
  • Alfurqan Wal Huda Tv

Alfurqan Wal Huda Tv an bude wannan shafin ne domin karantar da daliban ilimi Iimumummuka masu amfani. domin amfanar da

15/04/2025
15/04/2025
DARASI GA MASU BOYE ABINCI:wani ɗan Kasuwa ya tafka asara na lalacewar buhunan Masara, biyo bayan ɓoye buhunan Masarar 3...
14/04/2025

DARASI GA MASU BOYE ABINCI:
wani ɗan Kasuwa ya tafka asara na lalacewar buhunan Masara, biyo bayan ɓoye buhunan Masarar 300,000 da nufin idan tayi tsada ya sayar.

Annabin Rahma Saw, ya haba boye abinxin da rayuwar mutane tale ginuwa akai dokin hakan yana jefa kasuwannin musulmai a cikin musifa yana tafiyar da albarkar dukiya yana janyo tsadar rayuwa, ma masu kunnen kashi sun yi kunnen kashi ai ga irinta nan.

Bana ji akwai malamin da sai sami wannan views din miliyan daya da dubu dari tara a kasar nan komai Trending din da maga...
13/04/2025

Bana ji akwai malamin da sai sami wannan views din miliyan daya da dubu dari tara a kasar nan komai Trending din da maganarsa tayi, to wannan ma ma'auni ne da zaka gane yawan yan wuta a wannnan zamanin.

12/04/2025

Illolin Shaye shaye a lafiya da rayuwar Al'umma.

11/04/2025
Gaza ba kadara bace da za'a siyar. Emanuel macron ya dage kai da kafa tare da Abdul fattah Sisi Shugaban egypt  Domin ga...
11/04/2025

Gaza ba kadara bace da za'a siyar.

Emanuel macron ya dage kai da kafa tare da Abdul fattah Sisi Shugaban egypt Domin ganin an dakatar da yakin Gaza tare da tirsasa Trump canja ra'ayinsa na tirsasawa falasdinawa barin kasarsu.

zamu amince da falasdinu a matsayin kasa nan da wasu yan watanni masu zuwa a cewarsa.

Wata mata ta haife  Jaririn da ba nata ba  a kasar Australia  bayan anyi Ivf. Ivf na nufin In vitro fertilization,  wato...
11/04/2025

Wata mata ta haife Jaririn da ba nata ba a kasar Australia bayan anyi Ivf.

Ivf na nufin In vitro fertilization, wato Dakko kwayayen haihuwar wata macen a hada da maniyyin wani namijin ta hanyar gwajin likitanci (Embaryo) domin kirkirar kwayar haihuwa, bayan wani lokaci ana renon Hadin da zarar ya zama kwayar haihuwa sai a dakko shi dafa cikin kwalbar ajiya a mayar dashi cikin mahaifar wannnan mace da aka yiwa tiyata domin kwayar haihuwar taci gabda da girma har zuwa lokacin da zata zama da kuma karshe ta haife jariri.

Anyi wannan aiki ga wata mata sai dai bisa kuskure an dakko kwayayrn wata matar da ban an dasa mata wanda hakan ya bayu ga haihuwar jaririn waccan matar...

An sami kuskure ne a cewar Shugaban Asibitin sai dai anyi imanin Cewa wannan kuskuren yayi dadi ga ma'aikatan Asibitin kasancewar hakan ahine na farko a tarihin asibitin ibda akayi dashwn kwayar haihuwa bayan barbarar kwalba kuma akayi nasarar samun da daga uwar da ba tashi ba.

wacece umar dan kenan ta farkon ko ta biyun?

yaya za'ayi idan gado ya taso? Meye hukuncin irin wanann aikin a musulunci?

Domin jin cikakken bayani kan wannan labarin da amsoshin wadannan tambayoyin kasance tare damu a shirin mu na Tv a youtube a yau karfe goma na safe Gmt agogon najeria da nijar.

domin samun shirye shiryenmu na youtube idan a baya bakayi subscribe ba, ka Shiga link dake kasa kayi subscribe ka danna All a notification kayi mana like da share:

👇👇

https://youtube.com/-furqanwalhudatv?si=K7BFFq2DI8BeWElX

https://youtube.com/-furqanwalhudatv?si=K7BFFq2DI8BeWElX

An samar da wannan fage ne domin ilmantar da daliban ilimin Addini , kyauta ba tare da ko sisi ba. Muna rokon Allah yasa a amfana da wannan zaure ,Amin

Address


Telephone

+2349064095046

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfurqan Wal Huda Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alfurqan Wal Huda Tv:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share