Masarautar Rano

Masarautar Rano The Page Of Rano Emirate Kano royal

Maimartaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhammad Inuwa Autan Bawo III Yayinda yaje Bikin Bude Sufirin Jirgin Sama Mallakar...
20/08/2026

Maimartaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhammad Inuwa Autan Bawo III Yayinda yaje Bikin Bude Sufirin Jirgin Sama Mallakar Attajirin Dan Kasuwa Alh. Auwalu Abdullahi Rano Chairman A.A.RANO Nig.ltd.

Wadda Maigirma Gwamnan Jihar Kano Dr Ganduje yakaddamar Ayau a Filin Saukar Jirage da Tashina Malan Aminu Kano International Airport Kano.

Wadda taron Yasami Halartartar manyan mutane dakuma da manyan Yankasuwa da Jami'an Gwamnatin Jaha Dana Tarayya.

Nazirun Jarumi Rano
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Abdullahi Sani Said Rano
rano_emirate_kano
Khaleel Ahmad
Ahmad Aminu Rano

Mai Martaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhammad inuwa Autan bawo first class,Na Cigaba Da Kokarin Dan Ganin Cewa Al'umma...
19/08/2026

Mai Martaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhammad inuwa Autan bawo first class,Na Cigaba Da Kokarin Dan Ganin Cewa Al'ummarsa Sun Samu Cigaba,
Ta Kowanne Fanni,
Allah ya Kare Mutumcin Sarki✊
Allah ya Tsare Mutumcin ka Babah.
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Abdullahi Sani Said Rano
Khaleel Ahmad
Ahmad Aminu Rano
rano_emirate_kano
Galadiman Kilishin Rano
Umar Dan Rano

Mai Martaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhammad inuwa Autan bawo first classAllah ya Taimaki Sarki ✊ yaza Zamanin Sarki✊...
18/08/2026

Mai Martaba Sarkin Rano Amb Alh kabiru Muhammad inuwa Autan bawo first class
Allah ya Taimaki Sarki ✊ yaza Zamanin Sarki✊
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Abdullahi Sani Said Rano
Galadiman Kilishin Rano

AlhamdulillahNI IMAR UBANGIJI TA SAUKA,ALLAH YA CIGABA DA KULAMANA DAKAIAUTAN BAWON SARAKUNA,WALLHI KO ZATINKA YAYI DABA...
17/08/2026

Alhamdulillah
NI IMAR UBANGIJI TA SAUKA,
ALLAH YA CIGABA DA KULAMANA DAKAI
AUTAN BAWON SARAKUNA,
WALLHI KO ZATINKA YAYI DABAN DA NASU,DAGA KANKA ANGAMA KALLO YAKARE, ✊✊
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
rano_emirate_kano
Galadiman Kilishin Rano
Abdullahi Sani Said Rano
Ahmad Aminu Rano
Umar Dan Rano

Barka da Juma'a Autan Bawon Sarakuna,Allah ya Idda Nufi Babah,Mai Masoyan Asali Allah ya Karamaka Lafiya Zaki ❤️Masaraut...
14/08/2026

Barka da Juma'a Autan Bawon Sarakuna,
Allah ya Idda Nufi Babah,Mai Masoyan Asali Allah ya Karamaka Lafiya Zaki ❤️
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Yakubu Usaini
rano_emirate_kano
Abdullahi Sani Said Rano
Khaleel Ahmad
Ahmad Aminu Rano
Galadiman Kilishin Rano

We extend our heartfelt congratulations once again to His Highness, Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Rano, Alhaji Abubakar Ta...
14/08/2026

We extend our heartfelt congratulations once again to His Highness, Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Rano, Alhaji Abubakar Tafeda Abubakar.
May Allah increase you in guidance and wisdom, and continue to protect and preserve your honour and dignity.
May Allah bless and strengthen your leadership.
May Allah have mercy on Sarkin Rano Tafeda and grant him eternal rest. Ameen.
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Sarkin Dawakin Tsakar Gidan Rano
@

12/08/2026
ALLAH YA DAUKKA DARAJARKA,Ya baka Hikimarda zakai Mulki Cikin Nutsuwa Da kwanciyar hakali,Hakika Wannan Sarki Shine Ya S...
12/08/2026

ALLAH YA DAUKKA DARAJARKA,
Ya baka Hikimarda zakai Mulki Cikin Nutsuwa Da kwanciyar hakali,
Hakika Wannan Sarki Shine Ya Silar Habbaka Zaman lafiya A Tsakanin Al'ummar Sa,
Wannan Sarki Shine Darajar Masarautar Rano
Uban Giji Ya Sakamaka Da alkairi,
Allah ya Lalata Shirin Makiyan Ka
Allah Ya Dawoma Dakai Cikin Aminci ✊
Masarautar Rano
Rano Emirate Council
Abdullahi Sani Said Rano
Khaleel Ahmad
rano_emirate_kano
Ahmad Aminu Rano
Galadiman Kilishin Rano
Muhammad kabir
Umar Dan Rano

AlhamdulillahKuduba Yadda Mulki Yake Gudana Cikin Karamci Da Mutuncin Da Farin cikin Al'ummaKarkashin Jagorancin Sarki M...
11/08/2026

Alhamdulillah
Kuduba Yadda Mulki Yake Gudana Cikin Karamci Da Mutuncin Da Farin cikin Al'umma
Karkashin Jagorancin Sarki Mai Daraja ta Daya ✊
Muna Kara Godewa allah
Masarautar Rano

AlhamdulillahAllah Ya Karamaka Lafiya Babah Uban Kowa, Al'ummar ka Tana Alfahari Da Kai.Al'ummar Tana Matukar Bukatarka....
10/08/2026

Alhamdulillah
Allah Ya Karamaka Lafiya Babah Uban Kowa, Al'ummar ka Tana Alfahari Da Kai.
Al'ummar Tana Matukar Bukatarka.
Kullum kana yimana Nasiha,✊✊
Masarautar Rano
Rano Emirate Council

Address

Rano Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Rano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category