Tijjaniyya TV

Tijjaniyya TV 📿 Tijjaniyya | Ilimi da Tunatarwa
🌙 Koyar da Addini cikin Sauƙi da Ladabi
🤲 Zaman Lafiya • Soyayyar Annabi ﷺ
📲 Follow don Ilimi mai amfani kullum.

Tijjaniyya Top Tv is for Tijjaniyya Activities Only

ABULFATAHI YAYI KACA KACA DA MANSUR YALWA BAYAN YA DAWO LIMANCIN ATBU VIDEO NA COMMENT SECTION
01/07/2026

ABULFATAHI YAYI KACA KACA DA MANSUR YALWA BAYAN YA DAWO LIMANCIN ATBU VIDEO NA COMMENT SECTION

Dalilin dawowar shi limancin ATBU duba video a comment section.
01/07/2026

Dalilin dawowar shi limancin ATBU duba video a comment section.

A nan dole mu yabawa Federal University  Gusau - FUGUS da ta ɗauki masallaci sabo ta mallakawa yan uwa AhluLlahi don gab...
30/06/2026

A nan dole mu yabawa Federal University Gusau - FUGUS da ta ɗauki masallaci sabo ta mallakawa yan uwa AhluLlahi don gabatar da ayyukan su na addini.

Kuma Alhamdu liLlah!! An cigaba da gudanar ayyukan ɗariqa a cikin masallacin, kuma wannan bai hana a haɗu a Kungiyar MSSN ba, don aikin addini a matakin Al-Islam.

Shi fa ɗan ɗariqa idan akayi masa adalci babu wanda ya fishi sauƙin hali da son zaman lafiya, kuma maƙiyinmu ya san da haka, mu kan bi (Basalafe/Bawahabiye) sallah idan ta k**a, yayin da wasunsu sunfi son su rasa jam'i akan suyi Sallah a bayanmu; wannan kuma bai damemu ba don ba don su mukeyi ba.

Kuma ayyukan ɗariqa kashi biyu ne; akwai wanda akeyi a zuciya (asirce kenan) saboda faɗar Allah S.W.T:
"واذكر ربك في نفسك تضرعا وخيفة ودون الجهر من القول بالغدو والآصال "
Akwai wanda akeyi a bayyane tare da mutane saboda faɗar Shugaba SAWW:
عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: “يقول الله: أنا عند ظن عبدي بي وأنا معه إذا ذكرني فإن ذكرني في نفسه ذكرته في نفسي وإن ذكرني في ملأ ذكرته في ملأ خير منه” قال الإمام السيوطي في رسالته المسماة نتيجة الفكر في الجهر بالذكر: (والذكر في الملأ لا يكون إلا عن جهر).

To miye na ƙoƙarin hana bayin Allah ambaton ubangijinsu cikin masallaci?
Ya k**ata kowa ya fahimci wannan, ba ma jan ragima, hasalima Shehu Ibrahim R.T.A ya hanemu a zage mu, mu rama ballantana mu muyi zagin.

Allah ya haɗa kan musulmi, ya huci zuciyar yan uwanmu da basu fahimcemu ba.

Assalamu alaikum warahmatullah PRESS RELEASE Tijjaniyya Muslim Students' Association of Nigeria (TIMSAN), ATBU Chapter h...
29/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullah

PRESS RELEASE

Tijjaniyya Muslim Students' Association of Nigeria (TIMSAN), ATBU Chapter has embarked on the noble mission of constructing its permanent Masjid, a place that will serve as a centre for Salah Qur'an, Da'wah, Islamic learning, and spiritual development for generations of students to come.

We humbly appeal to alumni, students, parents, well-wishers, and the entire Muslim Ummah to support this blessed project.

No contribution is too small. Every naira you give is a Sadaqah Jāriyah whose reward continues as long as people benefit from this mosque.

🏦 Account Details

Account Name:
Tijjaniyya Muslim Students Association of Nigeria (ATBU)

Bank: FCMB

Account Number: 4866926011

📞 For Enquiries: 0803 898 4434

Kindly donate, share this post widely, and encourage others to be part of this lasting legacy.

The Messenger of Allah ﷺ said:

عَنْ عُثْمَانَ بْنِ عَفَّانَ رضي الله عنه، أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ ﷺ قَالَ:

مَنْ بَنَى لِلَّهِ مَسْجِدًا، بَنَى اللَّهُ لَهُ مِثْلَهُ فِي الْجَنَّةِ

Whoever builds a mosque for the sake of Allah, Allah will build for him a house like it in Paradise."

May Allah (SWT) accept our efforts, multiply your rewards, forgive our shortcomings, and grant everyone who contributes a magnificent house in Al-Jannah. Āmīn.

2027: APC ta amince da Dr. Jamil Gwamna ya tsaya takarar Gwamnan Jihar GombeJam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta...
09/05/2026

2027: APC ta amince da Dr. Jamil Gwamna ya tsaya takarar Gwamnan Jihar Gombe

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta tabbatar da amincewa da Dr. Jamil Isyaku Gwamna domin shiga takarar kujerar Gwamnan Jihar Gombe a zaben da ke tafe.

DA ƊUMI-ƊUMI:  Professor Isa Ali Pantami Ya Halarci Ofishin Kwamitin Tantancewa Ƴan Takara Na Jam'iyyar APC Ta Kasa Domi...
09/05/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Professor Isa Ali Pantami Ya Halarci Ofishin Kwamitin Tantancewa Ƴan Takara Na Jam'iyyar APC Ta Kasa Domin Tantance Shi A Matsayin Dan Takarar Gwamnan Gombe

09/05/2026

BREAKING NEWS
PANTAMI 🔥🔥🔥
👇👇

Address

Zoo Road
Kano
930222

Telephone

+2348024146518

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniyya TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category