Exclusive beauty & Aphrodisiac

Exclusive beauty & Aphrodisiac M.Sc. Public health.

B.Sc Biochemistry
CEO Lesquare Collections|Kamshi mai sanya natsuwa;
Don gyaran jiki da na ma'aurata na GASKIYA, wanda aka gina shi a kan ILIMIN KIMIYYA (Biochemistry), ba tatsuniya ba!

📩 DM to order | 📍Minna | ☎️ 08064306489

Zan cika alkawarina idan har masu so  sun cika 50
23/07/2026

Zan cika alkawarina idan har masu so sun cika 50

Wannan sirrin na maza da mata ne, Kun ga yau ba a ware kowa ba kenan! 😉🕺💃Bayan kwana uku muna bincike, mun gano wani zaz...
22/07/2026

Wannan sirrin na maza da mata ne, Kun ga yau ba a ware kowa ba kenan! 😉🕺💃

Bayan kwana uku muna bincike, mun gano wani zazzafan sirri na musamman da wannan ƙwayar da kuke gani a hoto (tare da lemo tsami) yake yi a jikin Ma'aurata!

Yana da ikon inganta gamsuwa, magance bushewa, da ba da ƙarin kuzari na ban mamaki ga miji da mata baki ɗaya!
Amma fa, akwai dabarar da za a bi wajen sha.

Idan kun shirya farantawa juna rai a gidan aurenku... Ku yi comment da "INA SO" yanzu!
Muddin na ga mutum 50 sun nuna sha'awarsu, zan bayyana muku sunan wannan ƙwayar da kuma cikakken bayanin yadda za ku haɗa shi da yamma da misalin ƙarfe 5:00 na yamma! Kada ku bari a ba ku labari! 👇👇

Daren Yau Na Daban Ne!  Tsaya Ki ji Asirin Da Zai Sa Miji Ya Shiga Nutsuwa! Mata da yawa suna zama suna kuka miji baya k...
17/07/2026

Daren Yau Na Daban Ne!
Tsaya Ki ji Asirin Da Zai Sa Miji Ya Shiga Nutsuwa! Mata da yawa suna zama suna kuka miji baya kulawa ko baya gamsuwa, alhali maganin yana cikin kicin dinki!

Idan kina son daren yau ya zama na musamman, ki daina neman maganin bature ko na matsi masu barna, ga hadin sirri:
Oatmeal + Gashasshiyar Gyada + Kirfa (Cinnamon) + Madara

Oatmeal: Yana cire gajiyar jiki, yana ba mace gagarumin karsashi da juriya (stamina) ta yadda ba zaki koka da kasala ba.
Gyada: Tana dauke da sinadarin da ke bude hanyoyin jini zuwa sassan jiki na sirri. Wannan yana janyo ruwan ni'ima na halitta farat daya, kuma yana sa gaba ya zama mai saurin daukar sako.
Kirfa (Cinnamon): Tana dumama jiki tana tura jini zuwa mahaifa don mace ta ji dadi sosai (kuma tana taimakawa wajen daidaita suga ga masu ciwon suga!).
Madara: Tana karawa jiki santsi, laushi, da annuri.

Yadda zaki hada: Tafasa sandar kirfa (cinnamon stick) a ruwa, kiyi amfani da ruwan wajen dafa oatmeal dinki. Idan ya dahu, zuba madara da daddakacciyar gyadarki da aka cire mata jan bawo ! Sai ki zuba sugar ko Zuma daidai bukatarki

Kiyi wannan hadin a matsayin abincin rana ko na yamma, kiga yadda miji zai rude kafin gari ya waye! 😉 Shiga kicin yanzu karki bari a baki labari!

Albishirinku mai ciki ma zata iya Sha lumi.

Ku yi like share da comment domin samun wasu sirrukan.

Daren Yau Na Daban Ne!  Tsaya Kaji Asirin Da Zai Sa Miji Ya Shiga Nutsuwa!Mata da yawa suna zama suna kuka miji baya kul...
16/07/2026

Daren Yau Na Daban Ne!

Tsaya Kaji Asirin Da Zai Sa Miji Ya Shiga Nutsuwa!
Mata da yawa suna zama suna kuka miji baya kulawa ko baya gamsuwa, alhali maganin yana cikin kicin dinki!

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdullahi Abubakar, Auwal Talle Yakubu, Habiboulaye Alhas...
16/07/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdullahi Abubakar, Auwal Talle Yakubu, Habiboulaye Alhassane Mounira, Momm Emaan, Lateefa H. Aliyu, Aisha Adamu, Ummu Ihsan, Gopal Mondal, Maman Ja Afar Mamana, Aisha Saidu, Oyinade Abiodun, Fareeda Ahmad, Bello Dahiru, Saadu Zainab Yushau, Shehu Kafinta, Abdulhamid Isah, Akilu Kura, Zainab Ahmad, Arike Ade, Fatima Muhammad, Hamisu Abdullahi, Hassana Ibrahim, Teema Mahmud, Maimuna Abdullahi, Alhassan Halidu, Fatima Sulaiman, Yar Mamah Meerah, Ummu Khairat, Anty Usman, Amad Almu, Dan Garin, Suhaila Suhaila, Hassan Abubakar Hadeja, Maryam Usman, Umaima Mohammed, Asma U Adamu, Fahteema Hussain, Adama Attahiru, Hàuwa Hamman, Lukman Musa, Sanizubaidaa Sanizubaids, Ummu yusup , Ameer Tukur, Yunusa Muazu, Mahama Jamila, Suwidi Yau Adam Saleh, Khadeeja Abubakar Sadeeq, Maman Muneeb, Nina Sabo, Ummi Lawan

SIRRIN MA'AURATA: YADDA AKE HAƊIN "KARYA GADO" NA MUSAMMAN! Idan kuna neman haɗin da zai girgiza gida, ya dawo da tsohuw...
16/07/2026

SIRRIN MA'AURATA: YADDA AKE HAƊIN "KARYA GADO" NA MUSAMMAN!
Idan kuna neman haɗin da zai girgiza gida, ya dawo da tsohuwar soyayya, kuma ya kore kasalar dare, wannan haɗin na Aya, Kokumba (da bawonta), Dabino, Citta, da Kanunfari shine amsarku!

Abubuwan Da Za A Bukata:

Aya (Kofuna 2): Wacce aka jika ta kumbura.
Kokumba (Guda 1): Mai kyau (KADA a kware bawon).
Dabino (Guda 10-12): Wadanda aka cire kwallon cikinsu.
Citta (Dan yatsa guda 1):
Kanunfari (Rabin cokali na shayi): Kar ya wuce haka saboda karfin zafi.Ruwa mai sanyi ko Kankara.
Matakan Haɗawa (Dalla-dalla):
Ki wanke ayarki sosai sau 3 ko 4 domin fitar da yashi da duwatsu.Jika dabino a ruwan dumi na minti 20 sannan ki cire kwallon cikinsa.

Tsaftace Kokumba (Sirrin Haɗin)Wanke koren bawon kokumbar sosai da gishiri da ruwa domin ya fita fes.Yanka ta kanana tare da bawon gaba daya (saboda shi bawon yana dauke da sinadarin dake ninka gudanar jini).

Zuba ayarki, dabinon da aka gyara, yankakken kokumba da bawonta, danyen citta, da kanunfari a cikin blender.Zuba ruwan sanyi ko kankara, sannan ka markade shi sosai.

Ki tace da rariya mai laushi sosai,, sannan ki juye madarar a gora.Saka shi a frij nan da nan saboda hadin aya baya son zafi (yana yin tsami da wuri).

Miji da mata za su sha kofi daya-daya na wannan hadin sa'o'i 1 zuwa 2 kafin lokacin kwanciya.
Ku yi share like da comment domin samun wasu sirrukan.

Shin kuna neman hanyar da zaku faranta wa juna rai a zamantakewar aure ba tare da kun yi amfani da magungunan bature mas...
15/07/2026

Shin kuna neman hanyar da zaku faranta wa juna rai a zamantakewar aure ba tare da kun yi amfani da magungunan bature masu illa ba?

Haɗin Aya, Kokumba (da bawonta), Dabino, Citta, da Kanunfari shine amsar!

Wannan haɗi Yana ƙara juriya da kuzari ga maza da mata.

Yana saurin inganta gudanar jini zuwa sassan jiki.

Yana magance matsalar bushewa ga mata ta hanyar halitta.

Kar ku bari a baku labari! Kuyi liking, kuyi sharing, kuma ku biyo mu domin samun cikakken bayanin yadda ake haɗawa.

Na'am!!!!!!!!
14/07/2026

Na'am!!!!!!!!

Gashin jaraba!!!Budurwar KazaAlbasaKanumfariMinannas Borkono Citta DanbashananaManta uwaBanyen biyaranaYoghurt.Ki hada k...
12/07/2026

Gashin jaraba!!!
Budurwar Kaza
Albasa
Kanumfari
Minannas
Borkono
Citta
Danbashanana
Manta uwa
Banyen biyarana
Yoghurt.

Ki hada kayayyaki ki sa ruwa kadan a tukunya ki dafa su idan sun dashi ki sa Kazar sa albasa ki safe ita idan ta shanye ruwan sai ki cirota ta huce ki kwaba kayan dandano, yogurt da Dan ba shanana ki shafe jikin Kazar da shi sai ki maida ta oven ko waya ki gasata. Ki cinye dukka Banda Kashin.

Zaki min addu'a Hajiyata.

Mun Fi son ki gyara kanki da zaran kin gama period dinki Saboda gujewa bacin rana!Ki samu,Ganyen lalle, guava, bagaruwa ...
12/07/2026

Mun Fi son ki gyara kanki da zaran kin gama period dinki Saboda gujewa bacin rana!

Ki samu,
Ganyen lalle, guava, bagaruwa da magarya, kanumfari da gishiri a daka su hade jikinsu a dafa da ruwa litre 2 idan ya huce a zauna a ciki.

Yana matsi, Yana wanke datti, Yana kara ni'ima da bawa jikin mace kariya sannan ya wanke karnin jini ya dawo maki da martabarki na mace.
Kina iya hadasu baki daya ki ajiye duk Sanda kika gama ki dibi cokali 2 ki dafa ki yi amfani da shi.
Ku yi like share da comment domin wasu ma su amfana

Address

Airport Road Minna
Kano
920101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Exclusive beauty & Aphrodisiac posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Exclusive beauty & Aphrodisiac:

Shortcuts

Share