Amb Nazeer Salees Adam

Amb Nazeer Salees Adam Politician

Yeu zan kure karyar masu edited ku saka mishi kai mu gani
27/11/2023

Yeu zan kure karyar masu edited ku saka mishi kai mu gani

17/10/2023

A baka auren wacce kakeso yafi abaka miliyan goma ☺

~daga masana so 😍😍

17/10/2023
17/10/2023

BREAKING NEWS

Rahotanni na nuni da cewa, jami'an tsaron farin kaya sunyi awan gaba da wani matashi mai suna Sageerr Tarda Ungogo, wanda shi ne shugaban ƙungiyar Gawuna is kwamin.

Matashin ya wallafa wani rubutu a shafinsa ranar Litinin, inda yayi kira ga yan siyasar bangaren Gandujiyya da su kai hari wajen rabon kayan karatu da gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya jagoranta a fadar Gidan gwamnatin Kano.

Tarda yayi amfani da kalmar "Attacking" wacce daga bisani yace ba haka yake nufi ba, an juya masa ma'anar ainihin abinda yake nufie.

17/10/2023

Free Hon Sageer Tarda Ungoggo

06/09/2023

Da Dumi-Dumi

Kotu ta yi watsi da karar da aka shigar akan Mataimamin Shugaban Kasa Kashim Shatima.

05/09/2023

Jam'iyyar NNPP Ta Kori Kwankwaso Bayan Ya Ki Bayyana A Gaban Kwamitinta

Sankowa qin wanda yarasa
05/09/2023

Sankowa qin wanda yarasa

05/09/2023

LABARIN KANZON KUREGE!

KUREGE: Gaskiya kanzo da dadi yake.

ZOMO: A ina ka taba ci kai kuma?

KUREGE: Damo ne yake bani labarin dadinsa.

ZOMO: Shi Damon ya taba ci ne?

KUREGE: Shi ma damon su akuya ne
idan sun zo cin harawa a gona suke gaya masa a gari akwai wani abinci mai dadi sunansa kanzo.

A guji yada Labarin Kanzon Kurege.

Hafiz Lamin Hassan

03/09/2023

Shugaban kasar Najeriya zai tafi kasar Indiya domin ya halarci taron kungiyoyin G-20 da za ayi a birnin New Delhi a Indiya tare da wasu daga cikin ministocinsa.

Address

Kadawa Miltara
Kano
234

Telephone

+2348163601400

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amb Nazeer Salees Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Amb Nazeer Salees Adam:

Share