Mi3 TV

Mi3 TV News and Entertainment

*LITATTAFAN HAUSA
*LABARAN KANNYWOOD
*NISHADANTARWA
*LABARAN FITATTU

23/09/2025
Wani ya ari iPhone 17 yayi accident yaji Qururus yace Allah yasa kafa ta ce😆😆😆😆Teema Yola ta bada labarin
23/09/2025

Wani ya ari iPhone 17 yayi accident yaji Qururus yace Allah yasa kafa ta ce😆😆😆😆

Teema Yola ta bada labarin

Masha Allah Amarya da Ango sun ja hankalin jama'a. Wani Fata zaku yi musu?
23/09/2025

Masha Allah Amarya da Ango sun ja hankalin jama'a. Wani Fata zaku yi musu?

Tsohuwar Jarumar kannywood da mijinta
23/09/2025

Tsohuwar Jarumar kannywood da mijinta

Imrana S. I. Ashir Shi Ne Mai Gidana, Ali Nuhu Kuma Abokin Kasuwanci na ne - Cewar Ramadan Booth Me Zaku ce? Ya Fadi Gas...
23/09/2025

Imrana S. I. Ashir Shi Ne Mai Gidana, Ali Nuhu Kuma Abokin Kasuwanci na ne - Cewar Ramadan Booth

Me Zaku ce? Ya Fadi Gaskiya

Am Baby♥️ cewar Zee Zango
23/09/2025

Am Baby♥️ cewar Zee Zango

BABU ALAKA TA ZAHIRI TSAKANINA DA MARYAM BOOTH DA AMODE BOOTH Jarumin kannywood Ramadan Booth Ya bayyana Alakar dake Tsa...
23/09/2025

BABU ALAKA TA ZAHIRI TSAKANINA DA MARYAM BOOTH DA AMODE BOOTH

Jarumin kannywood Ramadan Booth Ya bayyana Alakar dake Tsakaninsa sa Maryam Booth da Amode Booth.

Jama'a👫 dayawa suna Ganin Cewa Ramadan Booth da Amode Booth da Kuma Maryam Booth Uwarsu Daya

🗣️"Zama waje Daya da rayuwa waje Daya da Zama Anguwa Daya da layi Daya shi ya inganta wannan Alakar" Cewar Ramadan Booth yayin yake bayyana Alakarsa da su Maryam da Amode.

Yayin yake Kokarin bayyana Dalilin da yasa yake Sanya Booth cikin Sunansa🧜ya nuna Cewa Mahaifiyar Maryam Booth ta Kawo shi kannywood

Ya Kara nuna Cewa ko bayan ranta ba Zai Dena Amfani da Da Sunanta ba Kuma Bai Zai Yi wa Maryam da Amode butulci Saboda Ya ya Dauke su tamkar kanensa.

Momee Gombe, Firdausi Yahaya, Ya Sunan Dayar Jarumar?
22/09/2025

Momee Gombe, Firdausi Yahaya, Ya Sunan Dayar Jarumar?

SABODA WAKAR YABO A GARESHI TA SAMU KYAUTAR MILIYAN DAYA DA TALLAFIN KARATUYayin liyafar murnar cikar shekara 30 a Duniy...
22/09/2025

SABODA WAKAR YABO A GARESHI TA SAMU KYAUTAR MILIYAN DAYA DA TALLAFIN KARATU

Yayin liyafar murnar cikar shekara 30 a Duniya Matashin Bilyoniya Saleen Goje ya Farantawa yariya karama wacce take kan Hoto na kasa ta hanyar kyautar Miliyan Daya💸ta Tallafin taratu har zuwa kammala karatunta.

Saleem Goje yayi Wannan kyauta ne Saboda Wakar yabo Mai Cike da kayatarwa a gareshi da yariyar tayi wurin Bikin Birthday🎂 dinsa

WAIWAYE KO TUNA BAYAJarumar kannywood Kuma dadtijuwa Hadiza Saima Tama Mamakin duk da Yawan shekarun Amma Matarsa na Nem...
22/09/2025

WAIWAYE KO TUNA BAYA

Jarumar kannywood Kuma dadtijuwa Hadiza Saima Tama Mamakin duk da Yawan shekarun Amma Matarsa na Neman Aure ta

Masha Allah Jarumin kannywood da Y'an Biyu
22/09/2025

Masha Allah Jarumin kannywood da Y'an Biyu

EUROPEAN AMERICAN UNIVERSITY SUN KARYATA CEWA SU S**A BAWA RARARA DIGIRIN GIRMAMAWA🤔Jami'ar da aka ce ta karama mawakin ...
21/09/2025

EUROPEAN AMERICAN UNIVERSITY SUN KARYATA CEWA SU S**A BAWA RARARA DIGIRIN GIRMAMAWA🤔

Jami'ar da aka ce ta karama mawakin Siyasa Dauda kahutu Rarara da Matsayin Dakta ta karyata labarin inda tace bada izininta aka yi hakan ba.

Cikin wani sanarwa da jami'ar tayi a Shafinta tace ba da sa hannunta aka yi Taron ba a Abuja inda tace hakan Karyane kuma cin amana ne.🫢

"European American University bata karama Dauda kahutu Rarara a Matsayin Dakta ba" Cewar kadan daga cikin Sanarwar jami'an

Address

Kano

Telephone

+2349069460020

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mi3 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share