KING SLS II -The legend

KING SLS II -The legend This page is meant for HH Muhammadu Sanusi II, the 14th Emir of kano, and the great legend in the north and the nigeria at large.
(1)

The page will keep u updated on issues related to the Emir, and his associates as well, stay connected.

HIS ROYAL HIGHNESS EMIR OF KANO MALAM MUHAMMADU SANUSI II 👑
18/07/2025

HIS ROYAL HIGHNESS EMIR OF KANO MALAM MUHAMMADU SANUSI II 👑

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.Mun sami labarin rasuwar tsohon shugaban kasar Najeriya Gen. Muhammadu Buhari. Muna r...
13/07/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.

Mun sami labarin rasuwar tsohon shugaban kasar Najeriya Gen. Muhammadu Buhari. Muna rokon Allah ya gafarta masa ya kyauta namu karshen Ameen.

TARE DA TSOHON COACH DIN CHELSEA THOMAS TUCHELMai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr Muhammad Sunusi II CON sun gaisa da tso...
12/07/2025

TARE DA TSOHON COACH DIN CHELSEA THOMAS TUCHEL

Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr Muhammad Sunusi II CON sun gaisa da tsohon coach na Chelsea football club kuma coach din kasar England wato Thomas tuchel a taron polo wanda access bank ta hada a kasar England a yau asabar.

02/07/2025

HASKEN FADA YACE "KAGA YADDA AKE BAZA CAPACITY" 😀😍

Tagwayen gwamnonin Kano da na Jigawa tare da mai martaba sarkin kano yayin da suke bankwana bayan dawowa daga jana'iza a kasar saudia. Allah ya baku lada Ameen

02/07/2025

MAI GARIN YA SAUKA ❤

01/07/2025

ZIYARAR TA'AZIYYA ZUWA GA IYALAN ALH. AMINU ALHASSAN DANTATA

مدينة الرسول صلى الله عليه و سلم ❤
01/07/2025

مدينة الرسول صلى الله عليه و سلم ❤

MADINA GARIN MANZON ALLAH (S.A.W)❤
30/06/2025

MADINA GARIN MANZON ALLAH (S.A.W)❤

A KAN HANYAR TAFIYA KASAR SAUDI DOMIN JANA'IZAR MARIGAYI ALH. AMINU DANTATAMaigirma Gwamnan jihar Kano ya jagoranci tawa...
30/06/2025

A KAN HANYAR TAFIYA KASAR SAUDI DOMIN JANA'IZAR MARIGAYI ALH. AMINU DANTATA

Maigirma Gwamnan jihar Kano ya jagoranci tawagar Jihar KANO izuwa kasar SAUDIA domin jana'izar marigayi Alh Aminu Dantata. Tawagar ta hada da Maimartaba SARKIN KANO Malam Muhammadu Sanusi II , Gwamnan jihar JIGAWA Alh Umar Namadi, Tsohon gwamnan jigawa Bar. Ali sa'adu da sauran manyan mutane daga jihar da sauran manyan ma'aikatan gwamnati. Allah ya jikan Alh Aminu Dantata ya kyautata namu zuwan Ameen

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNLallai Mun kadu yayin sami labarin rasuwar daya daga cikin iyaye kuma jigo a tarihin w...
28/06/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Lallai Mun kadu yayin sami labarin rasuwar daya daga cikin iyaye kuma jigo a tarihin wannan jaha tamu ta KANO Alh Aminu Alhassan Dantata, wannan rashi ba iya Iyalinsa ko jihar kano ya shafa ba, hatta Arewacin Najeriya dama Najeriyar gabadaya akayi babban rashi.

Muna rokon Allah (s.w.t) ya shafe Sayyi'ar sa, ya tabbatar da Hasanar sa, ya kuma bamu hakurin rashi Ameen summa Ameen.

21/06/2025

JAWABIN MAI MARTABA SARKIN KANO MALAM MUHAMMADU SANUSI II YAYIN RANGADI A GARIN DANBATTA

21/06/2025

ZAMAN RANGADI DAGA GARIN DANBATTA YAU ASABAR 21/6/2025

Address

Kano

Telephone

+2348037531453

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KING SLS II -The legend posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KING SLS II -The legend:

Share