Yareema II -

Yareema II - YAREEMA II A proud son of Kano, inspired by progress and compassion. I believe in education especially (Girls child) service, and uplifting communities.
(2)

Forever inspired by the grace of HRH Muhammadu Sanusi II πŸ‘‘

12/06/2026

DAN'AGUNDI ba iya hold up ne matsalar ta ba akwai INSECURITY, fatan an tanadi mafita musamman mafaka ta karu yanzu da akai GADA

RAN SARKI YA DADE ✊
11/06/2026

RAN SARKI YA DADE ✊

11/06/2026

A safiyar 29/5/2023 da TINUBU ya karbi mulki, FETUR yana 197 DALA kuma tana 460 incase ko kun manta..

09/06/2026

Wace EBOLA za'a yaka da wannan BILIYOYIN kudin Malam TINUBU? Ta ciwo ko ta ZABE?

09/06/2026

TINUBU ya ware Biliyoyi zaiyi tituna a LAGOS, kuma yan AREWA bai barku a baya ba akawai SHINKAFA

09/06/2026

KANON DABO mai MATA mai MOTA, Garin Kudi garin Addini, yaro kodame kazo an fika. Tinjimin gari mai dala da gorondutse❀

07/06/2026

Kasar dake fama da matsanancin rashin TSARO wai itace zata ware 110bn don siyan MOTOCI ga yan majalisu da Alawus.

Allah ya baka kuma yasa ka zama Alkhairi πŸ™
04/06/2026

Allah ya baka kuma yasa ka zama Alkhairi πŸ™

Lokacin da OBI yana MASOYIN AREWA πŸ˜€
04/06/2026

Lokacin da OBI yana MASOYIN AREWA πŸ˜€

Address

Kano

Telephone

+2348037531453

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yareema II - posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yareema II -:

Share