BRIGHT_MotiveTv

BRIGHT_MotiveTv "AI powered content creator | Bringing innovation to the digital world"

29/07/2025

An Epic film
AI generated film.

If you want to learn something like this come and joined us BRIGHT_MotiveTv

29/07/2025

An Epic film
AI generated film.

If you want to learn something like this come and joined us BRIGHT_MotiveTv

28/07/2025

Sai bango ya tsage?

Ku karasa mana!

28/07/2025

Me bahaushe yake nufi da
(Karafka)?

27/07/2025

Allah ya cigaba da bawa kano kulawa da jajirtattu wadanda zasu kamata abunda magabata su kayi.

With Dalail ul Khairat App – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
26/07/2025

With Dalail ul Khairat App – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

26/07/2025

MANSURA ISA DA UMMI NUHU

Shin ko hakan da Mansura isah tayi zaisa ummi nuhu ta samu saukin dangane da yanyin da ta shiga ko kuma hakan zai dawo mata da hasken ta a cikin duniyar kannywood.

ZARAR BUNU !Ko zaku iya gaya mana me bahaushe yake nufi da wannan kalma? Yi cikakken bayani mai gamsarwa tare da misali ...
26/07/2025

ZARAR BUNU !
Ko zaku iya gaya mana me bahaushe yake nufi da wannan kalma?

Yi cikakken bayani mai gamsarwa tare da misali mai ma'ana dangane da wannan kalma, inda zamu bawa mutum 3 na farko da s**a bada amsa. Bayan haka kuma zamu dunga kawo shirin mai ma'ana cikin hoto mai motsi(video) da taken wannan suna na ZARAR BUNU. Ku kasane damu domin karuwa da juna da kuma samun damar more kyaututtuka masu yawa.
Mun gode.


25/07/2025

Ta'aziyyar Marigayi Alh Aminu Dantata
Tare Aminu Abubakar Ladan (Alan waka)


25/07/2025

Aminu Abubakar Ladan( Alan waka)
Cikin wakar sa Mai Taken
Shaye Shaye.



27/03/2025

JAWABI KAN BATUN HAWAN SALLAH KARAMA A KANO.
DAGA BAKIN MAI MARTABA SARKIN KANO ALHAJI AMINU ADO BAYERO.

Address

Nagoda Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BRIGHT_MotiveTv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share