DADIN KOWA TV

DADIN KOWA TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DADIN KOWA TV, TV Network, Maiduguri.
(2)

An shiga sabon babi a siyasar Kanobayan sakin waƙar Tijjani Gandu
23/03/2026

An shiga sabon babi a siyasar Kano
bayan sakin waƙar Tijjani Gandu

Jarumi Nuhu Abdullahi tare da Matarsa a Kasar
23/03/2026

Jarumi Nuhu Abdullahi tare da Matarsa a Kasar

Ya Allah Ka Kara Mana San Annabi Muhammad 🤲🤲
23/03/2026

Ya Allah Ka Kara Mana San Annabi Muhammad 🤲🤲

26/10/2025
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UNWannan baiwar Allah me Suna Siddiqa, Allah ya karɓi abarSa. Muna roƙon Allah ya gafart...
25/10/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIRRAJI'UN

Wannan baiwar Allah me Suna Siddiqa, Allah ya karɓi abarSa. Muna roƙon Allah ya gafarta mata, Allah ya haɗa ta da mahaifinta a gidan Aljanna. Ya Allah ka kyautata ƙarshenmu, ka karɓi rayuwar mu a matsayin Ibādikas Sāliheen.

-- DADIN KOWA TV

Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi ta ce ba za ta taɓa auren ɗan Arewa ba, tana mai cewa saboda kauyancinsaA ...
25/10/2025

Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi ta ce ba za ta taɓa auren ɗan Arewa ba, tana mai cewa saboda kauyancinsa

A cewarta; Zan iya auren kowa amma banda dan arewacin Najeriya saboda kauyancinsu yayi yawa.

Furucin Jarumar ya janyo da cece-kuce a kafafen sada zumunta, inda wasu ke ganin ta yi tsokaci mai tsauri, wasu kuma ke ganin tana da ‘yancin ra’ayinta.

👇

Shigo Shafin Jaridar 👉 DADADIN KOWA TV👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

YANZU-YANZU: Sheikh Lawal Triumph ya gudanar da Sallar Juma’a a ƙasar SaudiyyaMatashin malami mai bin tafarkin Izala, Sh...
24/10/2025

YANZU-YANZU: Sheikh Lawal Triumph ya gudanar da Sallar Juma’a a ƙasar Saudiyya

Matashin malami mai bin tafarkin Izala, Sheikh Lawal Triumph, ya gudanar da Sallar Juma’a ta farko a ƙasar Saudiyya.

Sai dai wasu daga cikin al’umma sun danganta tafiyarsa ƙasar Saudiyya da ƙoƙarin guje wa muƙabalar da ake shirin gudanarwa a jihar Kano.

A baya dai, an gurfanar da Sheikh Triumph a gaban Kwamitin Shura na jihar Kano domin ya kare kansa kan zargin cin mutuncin Manzon Allah (SAW).

Alhmd Lillah mun kammala umra  lafiya Allah ka dawo damu Gida lafiya duk Wanda bai taba zuwaba Allah ya  kawoshi mu kuma...
23/10/2025

Alhmd Lillah mun kammala umra lafiya Allah ka dawo damu Gida lafiya duk Wanda bai taba zuwaba Allah ya kawoshi mu kuma Allah ya maimaita mana

Wannan shi ne Alaramman Sheikh Yahaya Masussuka maja baki, wace fata zaku yi basa?
23/10/2025

Wannan shi ne Alaramman Sheikh Yahaya Masussuka maja baki, wace fata zaku yi basa?

ALLAHU AKBAR: Hafsa Muhammad Sada Ta Lashe Gwarzuwar Shekara a Gasar Alƙur’ani ta Jihar Kano (2025)Hafsa Muhammad Sada t...
23/10/2025

ALLAHU AKBAR: Hafsa Muhammad Sada Ta Lashe Gwarzuwar Shekara a Gasar Alƙur’ani ta Jihar Kano (2025)

Hafsa Muhammad Sada ta bayyana a matsayin Gwarzuwar Shekara a gasar karatun Alƙur’ani ta jihar Kano na shekarar 2025. Gasar, wacce ta gudana cikin natsuwa da farin ciki, ta jawo hankalin daliban Alƙur’ani daga sassa daban-daban na jihar da ma wajenta.

🙏🙏🙏🙏🙏
19/10/2025

🙏🙏🙏🙏🙏

WATA SABUWA: Matashin da yayi Ridd@ ya koma Kirista ya ƙalubanci Malaman Musulunci kan cewa Su Nuna Masa inda aka ce Ann...
17/10/2025

WATA SABUWA: Matashin da yayi Ridd@ ya koma Kirista ya ƙalubanci Malaman Musulunci kan cewa Su Nuna Masa inda aka ce Annabi SAW Yayi Sallah Sau Biyar a cikin Alkur'ani.

Matashi Abubakar dan jihar Borno da yayi Ridd@ yace Ba kudi aka bani na yi ridda na koma Kirista ba, yanzu abu daya nake nema wajan Malaman Musulmai shine su nuna min inda aka cewa Annabi SAW yayi Sallah sau biyar a rana a cikin Qur’ani

Sannan yace kwanannan zai fara yada bushara dan jawo mutane su zama kirista.

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 DDADIN KOWA TV 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DADIN KOWA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category