11/03/2022
IDAN BAKABI TSARIN KWANKWASIYA BA WA ZAKABI??????
βοΈDAGA GIDAN JAGORAN MEDIA
Daku nake jama'ar Kano, arewa, dama nigeria masuson cigaba da samarda nagartaccen shugabanci
bawai muna cewa jama'a suso KWANKWASO kawai sbd sunansa KWANKWASO banae a'a muna cewa a*o KWANKWASO ne sbd ya can-canta a soshi
KWANKWASO shine mutum daya kacal a cikin dubban shugabanin mu wanda yakeda MANUFOFI na zahiri wanda s**a shafi ginawa gamida samawa yayan talakawa makoma tayanda zasuyi kafada da kafada da yayan masu kudi, da shugabanni
KWANKWASO shine yakeda kyawawan akidu na asali bana yaudaraba a'a shi idan kabi tarihinsa tunkafin yamallaki komai a rayuwarsa yake bada gudun mawa ga yankinsa
KWANKWASO shine wanda ya jagorani matasan yankinsa s**ayi s**ayi aikin gayya inda s**a samarda makarantu, da masallatai dadai sauransu kafin yazama ma'aikacin gwamnati
bayan zamansa ma'aikacin gwamnati KWANKWASO yafara ciyarda dalibai, gamida dinka musu uniforms kyauta duk a kokarinsa na bada tallafi ga nakasa dashi dakuma burinsa naganin suma sunzama wasu kuma a lokacin baishiga siyasa BA da kudin aljihunsa yake
Bayan shigar KWANKWASO siyasa kowa yaga yanda yake kokarin wajen shigoda wadannan kyawawan akidunsa na asali cikin tafiyar siyasa har Allah yabashi kujerar gwamna inda kowa shedane yaga yanda KWANKWASO yabaiwa yayan talakawa cikakkiyar kula musamman a harki ilimi da lafiyarsu
A lokacin mulkinsa na farko a kano kowa yadinga ciyarda dalibai gamida dinka musu uniforms da litattafai da kayan rubutu inda hakan yazama silar yayan talakawa s**a ginga tururuwa wajen shiga makaranta ko bance komai ba nasan idan katanbaya kanka cewa waye yaginawa Kano jami'o'i 2 cikin 3 damuke dasu?, waye ya yayi free education?, waye yagina makarantu primaries masu bene?, waye yatura yayan talakawa karatu kasar waje inda yayan gwamnoni da sanatoci kezuwa?, waye yabaiwa mata da matasa jari?, waye yagina Kano yamaidata tamkar Abuja dole kabaiwa kanka amsa cewa KWANKWASO
ALLAH GA KWANKWASO