11/10/2025
Kafara da karamar Sana’a yau gobe Allah zai habaka maka ita zuwa babba.
Kada kace bakada manyan kudi yau , ko wannan Sana’ar babbace dan haka bazaka iya farata ba harsai katara manyan kudade.
Yawancin masu arziki da kake gani sun fara ne da karamar Sana’a (kananun kudi)
Zaka iya farawa da dubu 10,00 ko 20,00 ya danganta da irin Sana’ar dakakeso kayi.
Abu mafi muhimmanci shine “farawa” kafara yau, Kafara da abinda ke hannunka.
Ba girman Sana’ar ake kallo ba , Amma irin niyyarka da jajircewarka sune abinda keda mahimmanci.
Idan wannan rubutun ya anfanar daku, please kuyi mana like, comment dakuma sharing. Sabida wasu suma su anfana.🙏🏻
Credit :Muhammad Nazir kamba✅
Allah ya albarkaci niman mu baki daya.