Auwal Abubakar Fatanagari Garko

Auwal Abubakar Fatanagari Garko Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auwal Abubakar Fatanagari Garko, Digital creator, Kano.

31/05/2023

MUHAMMADU
RASULALLAH
(S.A.W)🙏

Taƙabbalallahu Minna wa Minkum
21/04/2023

Taƙabbalallahu Minna wa Minkum

Allah ya kara Lafiya  Sautul Islam
18/04/2023

Allah ya kara Lafiya
Sautul Islam

Ya Allah kabamu ikon ZiyararManzon Allah (s.A.w)
10/04/2023

Ya Allah kabamu ikon Ziyarar
Manzon Allah (s.A.w)

29/03/2023

Babbar Asara ce Rana ta fito har ta Fadi Mutum bayyiwa Annabi S.A.W Salati ba

Annabinmu ﷺ shine mafi albarka aduk cikin halittun Allah.. Ga wasu 'yan misalai ka'dan :Shine wanda ya sanya tafin hannu...
10/03/2023

Annabinmu ﷺ shine mafi albarka aduk cikin halittun Allah.. Ga wasu 'yan misalai ka'dan :

Shine wanda ya sanya tafin hannunsa acikin jakar dabinon da baifi cikin hannu ba, amma sai da Abu Hurairah yayi shekaru sama da ashirin yana cin dabinon nan bai Qare ba...

Ya tofa yawunsa acikin wani ruwa dan kadan, da aka juyeshi cikin ruwan wata rijiya marar dadi, nan take sai ruwan ya chanza kala kuma ya chanza dandano fiye da kowanne irin ruwa agarin.

Ya shayar da sama da mutane 400 da madara cikin wani Qaramin Qoqo wanda baifi mutum guda ya kurbeshi ba.

Ya tatsi nono daga jikin wata tsohuwar Akuya majinyaciya agidan Ummu Ma'abad Al Khuza'iyyah, nan take akuyar ta warke kuma taci gaba da haihuwa. Kuma dukkan 'ya'yanta tana haihuwarsu tare da hoton tafin hannun Ma'aiki ﷺ ajikinsu.

Ya sanya tafin hannunsa mai albarka ya mayar da idanun Sahabinsa da aka cire awajen yaqi, nan take wajen ya warke ya hade. Babu tabo babu miki, saboda albarkar Shugaban masu albarka ﷺ.

Ya Allah yi salati mafi girman daraja da albarka bisa mafi girman darajar dukkan bayinka, Shugabanmu Annabinmu Muhammadu tare da iyalan gidansa tsarkaka da Sahabbansa masu albarka tare damu da dukkan Salihan bayinka har zuwa ranar sakamako.

DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (17/08/1444 09/03/2023).

23/02/2023

Ya Allah kasa Aljannar Firdausi ta zamo makoma agaremu
Albarkacin Manzon Allah (s.A.w)

19/02/2023

Ya Allah kasamu a Ceton Manzon Allah s.A.w
Ya Allah kasamu a Aljannar Firdausi
Ya Allah ka Tsaremu Daga Azabar Wuta Ameen 🤲

15/02/2023

Ya Allah ka Rayamu,
Ka kashemu
Cikin Soyayyar
Manzon Allah (s.A.w)
Ameen 🤲

08/02/2023

MUHAMMADU
RASULALLAH
(S.A.W)

07/02/2023

Ya Allah ka Fiddamu Daga Wannan matsanancin Hali da muke ciki a Nigeria Dan Darajar ANNABI da Al Qur'ani Ameen 🤲

27/01/2023

SALATI GOMA G*I SUWA GA
ANNABI MUHAMMADU
(S.A.W)

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Abubakar Fatanagari Garko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share