Sule Mai Makiya

Sule Mai Makiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sule Mai Makiya, Digital creator, Kano.
(1)

16/08/2026

Indai iyayen ki zasuyi miki auren dole ki bijire musu

16/08/2026

Kar ki yadda iyayen ki suyi Miki auren dole

subahanallah 😭 Allah ya mayar da alheri
23/07/2026

subahanallah 😭

Allah ya mayar da alheri

21/07/2026
RAYUWA KENAN.A shekarun baya lokacin da Duniya ke kwance, haka kawai in Mutum yai Nishadi sai ya kudiri tafiya zuwa Wani...
21/07/2026

RAYUWA KENAN.

A shekarun baya lokacin da Duniya ke kwance, haka kawai in Mutum yai Nishadi sai ya kudiri tafiya zuwa Wani gari Mai nisa. Idan kana tsaka da tafiya a wancan lokacin sai ka gaji da tuki, kana iya ka dakata a tsakiyar dokar Daji, ka fito da yar kujerarka da ake budewa a rufe din nan da dan karamin teburinka, ka Bude guzurin abincinka kana ci kana Nishadi.

Shin akwai hanyar da zaka iya yin haka yanzu a Nigeria? In babu shin me ya akai lamuran S**a canza?

Hoto na farko: shekarar 2014 lokacin yana Junior Secondary School Hoto na biyu: shekarar 2026 ya zamo lauyaMahaifiyarsa ...
18/07/2026

Hoto na farko: shekarar 2014 lokacin yana Junior Secondary School

Hoto na biyu: shekarar 2026 ya zamo lauya

Mahaifiyarsa ce ta ɗauki nauyin karatunsa har zuwa wannan matakin 🥹

15/07/2026

Bazawara mijinta ya rasu ya barta da yara 2, plaza 8 da gidan Mai 5, tana neman mijin aure bata da matsalâ kuma tana da HIV

14/07/2026

Burin Kadija Ta Tara Samari
Burin Aisha Tayi Tsokana
Burin Hafsat Ta Wanki Gara
Burin Zainab Tasamu Kudi
Burin Hauwa Tayi Jan Aji
Burin Maryam Ache Tafi Kowa
Burin Asiya Tashiga Mota
Burin Sadiya Tayi Karya
Burin Fateema Tayi Yaudara
Burin Ummi Yawo
Burin Ameena Kyauta
Burin Rukayya Zuwa Biki
Burin Faiza Hoto
Burin Balkisu Nuna Isa
Burin Fareeda Son Aure

CIN AMANÀ: Na auro matata daga ƙaramin gida, na kai ta ƙasar Ingila a shekarar 1970, kuma nake kashe mata kusan dala dub...
14/07/2026

CIN AMANÀ: Na auro matata daga ƙaramin gida, na kai ta ƙasar Ingila a shekarar 1970, kuma nake kashe mata kusan dala dubu 11 kudin makaranta duk shekara har ta kammala karatu zuwa matakin PhD. Bayan ta samu ɗaukaka sai ta maka ni kotu tare da yi min ƙazafin cewa na yi wa ƴar mu mai shekaru 11 fyaɗè saboda a dawo da ni gida Nijeriya, inji wannan dattijo.

DAURE KA TSAYA KAJI KO KA TURAWA WASU                                  👇👇👇Wato Akwai Wasu Mutane Kokarin Samun RUKU'U Wa...
14/07/2026

DAURE KA TSAYA KAJI KO KA TURAWA WASU
👇👇👇

Wato Akwai Wasu Mutane Kokarin Samun RUKU'U Wajen Wai Kada RAKA'A Daya Ya Wuce Su, Suna Iya Rasa SALLAH Ma Gabadaya.

SBD Zaka Ga Mutum Idan Anyi RUKU'U Sai Kaga Yazo Da Gudu Cikin Masallaci Wai Shi So Yake Ya Samu RUKU'U Kada Ya Wuce Shi

Wajen Kokarin Samun RUKU'U Sai Kaga KABBARAR HARAMA Ma Bai Samu Ya Cike Ta Yadda Ake So Ba, Ita Kuma KABBARAR HARAMA Farillah Ne, Kaga Kuwa Idan Ka Rasa FARILLAH Sallahn Ka Tana Iya Tugujewa

So Ake Idan Kazo Zakayi KABBARAR HARAMA Ka Nutsu, Ka Daga Hannun Ka nnan Ka Mike Yan Yatsun Ka🤚 Sai Kayi KABBARA.

ALLAH YA BAMU IKON GYARAWA🤲🤲🤲

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sule Mai Makiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share