28/11/2023
" 😭"
Yakaiwa Abokinsu Ziyara Asibiti, ya isa kenan ana dab da zare ran abokin nashi, Idonsa harsun Kafe jikinsa ya sandare, Abokin ya Tsorita yace wane Meke Faruwa?! Sai Marar Lafiyar ya Damqeshi! Yace "Wane! "
Abokin yace na tsorita Nace meya faru?🥺Idonsa a kafe ya kalli ckn ido na yace "Wane, Ka Kiyayi ! Ni da ku Wlh Ce makomarmu, da wane da wane(sauran Abokan nasu) Inhar bakuyi saurin tuba kun koma ga ba" Kalmarsa ta Ƙarshe kenan??
!!
Me bada labarin Ya Lissafa Duk Dabiunsu, Dana duba sai Naga irin dai halin wasunmu ne masu karatu,
-Ashe Ba Halinmu bane Wasa da Sallah?
-Ashe ba halin u bane Yaudarar Ya'yan mutane?
-Ashe ba halinmu bane Barna da Asarar lkcn da aka bamu dan gina Lahira, ckn Saɓon Shi Mahaliccinmu ta hanyoyi daban daban a Dare da Rana?
-Nawa cknmu s**a Mayar Da Facebook, Whatsap, Twitter Da Instagram kamar Ibadar Da Aka Hallicesu Dan ita?
-Nawa suke Cinye Awanni Ciki, Yayinda Alqur'ani(Maganar Mahalicinmu) duk Yayi Ƙura a Ɗakunanmu?
-Nawa S**a Riƙi kallon Fina Finan India, Amirca, Chana Dss Aikinsu Dare Da Rana?
- Kuma hakan yake sasu maye a giyar sha'awa😢 basa fita Sai sun dau lokaci suna zina(inma da ido a videos) ko ma ta jiki da jiki(Wa iyazu billah)😥
Toh Wlh Muma Wutar zamu Shiga inhar bamu tuba mun koma zuwa ga Allah ba!
Allah yace
أولم نعمركم ما يتذكر فيه من تذكر
"Ashe Bamu Baku Nisan Kwana ba? Har zuwa lokacin da Mai tunani Zai Wa'aztu yaɗau izna?"
Yanzu ne fa Muke da lokacin, Mu tuba tun kafin ya ƙure mana🙏🏽😭
Ubangiji ka datar da Rayukanmu da Aikata dana Sani, kasa muyi Kyakkyawan Ƙarshe Aameen
COPIED & EDITED BY
محمد محمد✍️