Adam A zango fans gwale l.g.a kano

Adam A zango fans gwale   l.g.a kano Social media

06/12/2024

ASSALAM ALAIKUM YAN UWA DA MASOYA INA ALFAHARI DAKU.
KUMA INA MAI AMFANI DA WANNAN DAMA TA TAYA JUNA JIMAMIN DAN UWANMU DA MUKA RASA A WANNAN SATIN WATO EL-MU'AZ ALLAH YA JIKANSHI YA GAFARTA MASA YASA ALJANNAH MAKOMA YASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE AMIN L.

01/10/2024

Allah ka yaye mana damuwa ka kawo mana dauki a wannan kasa tamu

01/10/2024

Assalam alaikum masoyana ina yiwa kowa fatan alkhairi

01/10/2024

HELLO MY FELLOW MEMBERS ALSO CITIZENS OF OUR GREAT NATION I WANT USE A LITTLE MEDIUM OPPORTUNITY TO CELEBRATE NIGERIA HAPPY INDEPENDENT.

18/09/2024

ASSALAM ALAIKUM MASOYA BARKAN KU DA WANNAN LOKACI INA YIWA KOWA FATAN ALKHAIRI

21/07/2024

Muba hakuri muke bayarwa domin yaron nan dan lol kasane kuma doka ta bashi dama dan ba wata kalma daya daya furta ta shin hankali kawai talla yayi kuma yaron nan dan unguwar mune gyaranya gwale local government area,jama'a kuji kadan daga abinda kundin tsarin mulkin nigeria yake cewa .πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
*RIGHT TO PROTEST IN NIGERIA
under section 40 of the 1999 constitution of the federal republic of nigeria as amended β€œEVERY PERSON SHALL BE ENTITLED TO ASSEMBLY FREELY AND ASSOCIATE WITH OTHER PERSON, AND IN PARTICULAR HE MAY FORM OR BELONG TO ANY POLITICAL PARTY,TRADE UNION OR ANY OTHER ASSOCIATION FOR THE PROTECTION OF HIS INTERESTS.
The NIGERI AN AUTHORITIES MUST ENSURE THAT PROTESTERS CAN FREELY EXERCISE THEIR RIGHTS TO FREEDOM OF EXPRESSION AND PEACEFUL ASSEMBLY. WHICH ARE GUARANTEED BY THE NIGERIAN CONSTITUTION AND AFRICAN CHARTER ON HUMAN AND PEOPLE'S RIGHT AND THE INTERNATIONAL CONVENANT ON CIVIL AND POLITICAL RIGHT TO WHICH NIGERIA IS.

08/04/2023

ASSALAM ALAIKUM YAN UWANA MASOYANA INAI MUKU FATAN ALKHAIRI TAREDA BARKA DA SHAN RUWA ALLAH YA KARBI IBADUNMU AMIN.

15/08/2022

Assalam alaikum
Ina yiwa kowa fatan alkhairi
Wannan damuna kuma allah ya bamu hucewa lafiya

15/06/2022

Assalam alaikum masoyana Ina alfahari daku Ina sonku kamar yadda kuma kuke nuna min kauna Allah yabar xumunci amin.

Address

Gyaranya Gwale L. G. A
Kano

Telephone

+2347014493720

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adam A zango fans gwale l.g.a kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category