Afirkawa

Afirkawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Afirkawa, Media/News Company, Kano.
(1)

30/10/2024

Bansan Wa Muke Jira Yazo Ya Gyara Mana Kasarmu Ba!! Wani Yace Sai 2027 Nace Ashe Bamu Dakuba
SAY NO TO PROTEST 2024

14/10/2024

Musalmai Nada 20% Cikin 100% A Israel Kuma Ana Aiwatar Da Musulunci Acikinta

KANA DADUBURWA KOWA?Ya kamata Kafahinci Cewa Munsan Halinda Nigeria Take Ciki Na faduwar Tattalin Arziki, Amma Dan Allah...
02/09/2024

KANA DA
DUBURWA KOWA?
Ya kamata Kafahinci Cewa Munsan Halinda Nigeria Take Ciki Na faduwar Tattalin Arziki, Amma Dan Allah Adunka Kulamu Koda Baza'a Aure muba

Sponsored by: Wata Feminist 🤣

31/08/2024

Ko Kunsan Yaran Da Aka Tura Almajiranci Sunfi Nagida Yawa a Arewacin
Nigeria🤔

28/08/2024

Wai Kodai Ni Kadaine Idan Naga Jami'an Tsaron Nigeria Nake Jin Kunya🤔

22/08/2024

Anya Talaka Zai Iya Jurewa Ragowar Shekara Ukun Kuwa 🤔

Yankin arewa ya kaddamar da wani yunkuri na ba da shawara ga matasa masu tasowa su dauki nauyin jagoranci a cikin ƙungiy...
09/05/2024

Yankin arewa ya kaddamar da wani yunkuri na ba da shawara ga matasa masu tasowa su dauki nauyin jagoranci a cikin ƙungiyoyin siyasa. Me ke kawo tsaiko ga takwarorinmu na yankin kudancin kasar nan?
Sharfaddeen Bature

Afirkawa
Babangida S Adam

Tarihin Najeriya: Yana da shekaru 28, Iya Abubakar ya zama dan Arewa na farko da ya samu digiri na uku a kowane fanni.  ...
09/05/2024

Tarihin Najeriya:
Yana da shekaru 28, Iya Abubakar ya zama dan Arewa na farko da ya samu digiri na uku a kowane fanni. Yana da shekaru 33, shi kadai ne dan Najeriya da aka nada a matsayin Farfesa a sashen ilimin lissafi na ABU, Zaria.

A 37, ya kasance Shugaban Sashen. A 40, ya zama VC kuma ya yi ritaya 44.

Wannan Yana Nuna Mana cewa Zamu Iya Zuwa kowane mataki duk da kanka tar shekarun mu

Afirkawa

26/01/2024
TARIHI!!!Alhassan Dantata A cikin shekarun 1940, Alhassan Dantata ya kasance mafi arziki a yammacin Afirka. Yana kasuwan...
21/10/2023

TARIHI!!!
Alhassan Dantata

A cikin shekarun 1940, Alhassan Dantata ya kasance mafi arziki a yammacin Afirka.
Yana kasuwancin Goro ya gina dalar gyada Kano. Wanda kowacce dalar tana da jakunkuna 15,000 cikakku.

Ya kasance mai ba da kayayyaki ga kamfanonin kasuwanci na Burtaniya.

Alhassan Dantata ya bude wani asusu a bankin British Bank of West Africa (yanzu kuma First Bank) da tsabar azurfa har rakumi 20 a Kano a shekarar 1929.

Babban jikansa kuma, Aliko Dangote Wanda shine Bakar fata mafi arziki a duniya

Birnin Sinai dake Misira
21/10/2023

Birnin Sinai dake Misira

Address

Kano

Telephone

+2349024913558

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Afirkawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Afirkawa:

Share