Umar Muhammad

Umar Muhammad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Muhammad, Kano.

Wato indai Kaga taron Masu jar hula (irin Mai fatau dinnan) to Ka gaggauta barin Wajen, Domin kodai EFCC Ko Kuma NDLEA Z...
03/08/2025

Wato indai Kaga taron Masu jar hula (irin Mai fatau dinnan) to Ka gaggauta barin Wajen, Domin kodai EFCC Ko Kuma NDLEA Zasu Iyayin Dirar Mikiya Akanka🪧

20/07/2025

'Yan Sandan Da S**a Hana Zanga Zanga 21yuli wato Gobe Zasu Fita Tasu😂 Abuja Kuma Suna Neman Hadin Kan Civilian🙄

05/07/2025

'Yan Sandan Da S**a Hana Zanga Zanga to 21 Yuli Zasu Fita Tasu Zanga Zangar🤣

30/10/2024

Bansan Wa Muke Jira Yazo Ya Gyara Mana Kasarmu Ba!! Wani Yace Sai 2027 Nace Ashe Bamu Dakuba
SAY NO TO PROTEST 2024

14/10/2024

Musalmai Nada 20% Cikin 100% A Israel Kuma Ana Aiwatar Da Musulunci Acikinta

KANA DADUBURWA KOWA?Ya kamata Kafahinci Cewa Munsan Halinda Nigeria Take Ciki Na faduwar Tattalin Arziki, Amma Dan Allah...
02/09/2024

KANA DA
DUBURWA KOWA?
Ya kamata Kafahinci Cewa Munsan Halinda Nigeria Take Ciki Na faduwar Tattalin Arziki, Amma Dan Allah Adunka Kulamu Koda Baza'a Aure muba

Sponsored by: Wata Feminist 🤣

31/08/2024

Ko Kunsan Yaran Da Aka Tura Almajiranci Sunfi Nagida Yawa a Arewacin
Nigeria🤔

28/08/2024

Wai Kodai Ni Kadaine Idan Naga Jami'an Tsaron Nigeria Nake Jin Kunya🤔

22/08/2024

Anya Talaka Zai Iya Jurewa Ragowar Shekara Ukun Kuwa 🤔

Yankin arewa ya kaddamar da wani yunkuri na ba da shawara ga matasa masu tasowa su dauki nauyin jagoranci a cikin ƙungiy...
09/05/2024

Yankin arewa ya kaddamar da wani yunkuri na ba da shawara ga matasa masu tasowa su dauki nauyin jagoranci a cikin ƙungiyoyin siyasa. Me ke kawo tsaiko ga takwarorinmu na yankin kudancin kasar nan?
Sharfaddeen Bature

Afirkawa
Babangida S Adam

Tarihin Najeriya: Yana da shekaru 28, Iya Abubakar ya zama dan Arewa na farko da ya samu digiri na uku a kowane fanni.  ...
09/05/2024

Tarihin Najeriya:
Yana da shekaru 28, Iya Abubakar ya zama dan Arewa na farko da ya samu digiri na uku a kowane fanni. Yana da shekaru 33, shi kadai ne dan Najeriya da aka nada a matsayin Farfesa a sashen ilimin lissafi na ABU, Zaria.

A 37, ya kasance Shugaban Sashen. A 40, ya zama VC kuma ya yi ritaya 44.

Wannan Yana Nuna Mana cewa Zamu Iya Zuwa kowane mataki duk da kanka tar shekarun mu

Afirkawa

26/01/2024

Address

Kano

Telephone

+2349024913558

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Muhammad:

Share