Muryar Garko

Muryar Garko GARKO IS THE FIRST ✊✊

PROUDLY WE ARE NIGERIAN 🇳🇬🇳🇬🤞🤞

02/10/2024

ƘARAMAR HUKUMAR GARKO NA DA MANYAN MALAMAI ACIKIN TA MUYI MUSU ADDU'AR ALLAH YASAKA MUSU DA ALKAIRI 👏👏

12/09/2024

Allah Kadaga Darajar Garin Garko 👏👏

Wannan Shine Yayi Nasarar Zama Ɗan Takarar Kansila A Mazaɓar Cikin Garin Garko.Sunan shi Mallam Fa'izu Muhammad Garba Ga...
12/09/2024

Wannan Shine Yayi Nasarar Zama Ɗan Takarar Kansila A Mazaɓar Cikin Garin Garko.

Sunan shi Mallam Fa'izu Muhammad Garba Garko, Matashi Mai Ilmin Addini Da Na Zamani.

Ƴan Jam'iyyar Tasu Haƙika Suna Ta Sambarka Da Wannan Mukami Da Wannan Matashi Yasamu Kowa Na Faɗin An Aje Ƙwarya A Gurbin Ta Domin Kuwa Yadade Yana Gwagwarmaya Batare Da Ya Amfana Ba Kuma Yayi Hakuri Gashi Yanzu Lokacin sa Yazo.

Muna Addu'ar Ubangiji Yayi Ruƙo Da Hannayen Sa Yayi Masa Jagoran Ci Àmin.

✍️Muryar Garko

Yadda Wasu Matasa Ke Gudanar Da Aikin unguwannin su biyo Bayan Ta'adin Da Ruwa Ya Musu Na Faduwar Fol Na Wutar NEPA A Ka...
20/08/2024

Yadda Wasu Matasa Ke Gudanar Da Aikin unguwannin su biyo Bayan Ta'adin Da Ruwa Ya Musu Na Faduwar Fol Na Wutar NEPA A Karamar Hukumar Garko.

Abin Tambaya Anan Shin Ina Mahukunta Da Masu Riƙe Da Mukaman Siyasa Na Wannan Gari...?!.

Shin Talakawan Wannan Unguwar Basu Basu Zaɓe su Bane lokacin zaɓe?.

Allah ya shiga lamarin 🙏

20/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Dan Almajiri Bako, Sunusi Kabiru, Naziru Jr Garko, Abubakar Hamza Yusuf, Sunusi Na Biyu, Nasiru Ada, Aminu Hussaini Garko, Real Aminu Salisu Garko

20/08/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! Abubakar Sunusi, Mubarak Abdullahi Garko, Real Aminu Salisu Garko

18/08/2024

Ƴan Takarar Karun Kansiloli Da Chairman's Nata Fitowa A ƙaramar Hukumar Mu Ta Garko Allah Kayi mana Zaɓi Na Gari.

17/08/2024

Kowa Ta Kansa Yake A Filin Al-ƙiyama Amma Shi Cewa Yake "Ummati Ummati
Na Farkon Da Ba Na Biyunsa Muhammadu {ﷺ}♥️

16/08/2024

♥️♥️♥️
Muhammadu Rasulillahi🤍 ﷺ

Tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai tare da mahaifiyarsa Hajiya Ummah a hanyar su ta komawa Abuja bayan kamalla bikin B...
20/06/2024

Tsohon Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai tare da mahaifiyarsa Hajiya Ummah a hanyar su ta komawa Abuja bayan kamalla bikin Babbar Sallah a jihar Kaduna.

04/04/2024

Ya Rabb!!!
Muna addu'a ka amshi bakuncin mu a lokacin da wa'adin mu na zama a duniya yaqare!!!
Amin!!!

28/03/2024

YANZU-YANZU 💥
Da Sanyin Safiyar Nan
Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga🥰
Muhammadu Rasulullahi ﷺ

03/03/2024

Kuyi following
👇👇👇

GarGarko Online News

Garko
25/02/2024

Garko

Cewar Wani Jagora Daga Kwankwasiyya Kenan
25/02/2024

Cewar Wani Jagora Daga Kwankwasiyya Kenan

Address

Kano

Telephone

+18035405290

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Garko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryar Garko:

Share

Category