Hikima online News

Hikima online News Our online page HIKIMA ONLINE NEWS gurine da zai rinka kawo muku labarai masu ma'ana da faɗakarwa,tare da wa'azantarwa.

08/07/2026
29/06/2026

Haɗuwa da wanda yake sonka gaske kuma yake ƙaunar ci gabanka a harkar siyasa shi ne babban nasibi na farko da za ka samu a cikinta.

Wallahi, cikin ɗan ƙanƙanin lokaci za ka fahimci cewa a baya ka tafka babban kuskure wajen bai wa wasu amana ko bin hanyar da ba ta dace ba.

Allah SWT ya ci gaba da haɗa mu da masoya na gaskiya, masu sonmu da gaske da ƙaunar ci gabanmu a kowane lokaci. Aameen.

29/06/2026

Zuciyar da bata neman kowa da sharri, itace zuciyar da tafi samun kwanciyar hankali. Mai kyakkyawar zuciya baya rayuwa da hassada ko ƙiyayya, yana fatan alheri ga mutane, domin yasan cewa alheri yana dawowa ga mai aikata shi.

"Ka tsarkake zuciyarka daga neman sharri ga wani; domin zuciya mai tsabta tana samun nutsuwa da albarka."

Address

Karefa, Tudun Wada
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hikima online News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share