02/05/2026
'Yar takarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023 Sanata Aishatu Binani ta yanki katin jam'iyyar NDC bayan ficewa daga ADC inda ta kwashe kusan wata tara a ciki.
Ana sa ran sanatar za ta sake fitowa takarar gwamna a Adamawa a 2027.