Gaskiya blog

Gaskiya blog wannan shafi Yana kawo muku abinda ke faruwa a fadin duniya

Ana cigaba da dakon sakamakon zaben jihar osun
15/08/2026

Ana cigaba da dakon sakamakon zaben jihar osun

Atiku Abubakar ya ce an tura kudin ne a cikin asusunsa da ke babban bankin kasuwancin Najeriya da sunan tallafin yakin n...
07/08/2026

Atiku Abubakar ya ce an tura kudin ne a cikin asusunsa da ke babban bankin kasuwancin Najeriya da sunan tallafin yakin neman zabe.

Dan takarar na shugaban Najeriya a jam'iyyar ADC ya ce da shi da tawagar yakin neman zabensa ba su nemi wannan gudummawa ba sannan ba su ba da izinin a turo ta ba kuma ba su da wata masaniya game da mutumin ko kungiyar da ta aika wannan kudi.

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaƙa da Su (ICPC) ta gano ƙarin wasu ma’aikatun bogi guda b...
07/08/2026

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaƙa da Su (ICPC) ta gano ƙarin wasu ma’aikatun bogi guda biyu.

Me Hakan ke nufi ga gwamnatin shugabar tinubu ?

Shugaban jam'iyyar APC a Nijeriya, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bo...
07/08/2026

Shugaban jam'iyyar APC a Nijeriya, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar sun haifar da sakamako, inda ya bayyana cewa darajar tattalin arzikin Nijeriya ta ƙaru daga ƙasa da dala biliyan 300 zuwa kusan dala biliyan 375 cikin shekaru biyu.

"Ni yanzu ba dan Kwankwasiyya bane shi yasa na cire jar Hula, domin bazan iya yin Sojan Gona ba, shima Gwamna Abba tasa ...
23/07/2026

"Ni yanzu ba dan Kwankwasiyya bane shi yasa na cire jar Hula, domin bazan iya yin Sojan Gona ba, shima Gwamna Abba tasa mai Alamar Lamba 8 ce ta Tinubu.

---Hon Lawan Hussain Dala, Mai wakiltar karamar hukumar dala a majalisar jahar Kano

Duk Wanda Yake Ganin Dokar Da Na Saka Na Hana Ƙungiyoyi Wa'azin Tayar Da Rikici Bai Yi Masa Ba, To Ya Fitar Ya Bar Min D...
21/07/2026

Duk Wanda Yake Ganin Dokar Da Na Saka Na Hana Ƙungiyoyi Wa'azin Tayar Da Rikici Bai Yi Masa Ba, To Ya Fitar Ya Bar Min Daga Jiha Ta, Kuma Wallahi Duk Wanda Ya Yi Min Rashin Kunya Sa Na K**a Shi, Inji Gwamna Umar Bago Na Jihar Neja

Kotu Ta Tabbatar Da David Mark A Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC
02/07/2026

Kotu Ta Tabbatar Da David Mark A Matsayin Shugaban Jam'iyyar ADC

27/06/2026

Wannan shine matsalar da yanki arewa ke fama dashi a Koda yaushe Amma a hka suke cewa an samu tsaro

26/06/2026

Yan'sandan Nigeria sunce wai yansa Kaine shin wadannan sunyi K**a da Yan Sakai ?

Tsohon shugaban kasar Nigeria obasanjo ya ziyarci Dr Rabi'u Musa Kwankwaso a Gidansa dake kano
26/06/2026

Tsohon shugaban kasar Nigeria obasanjo ya ziyarci Dr Rabi'u Musa Kwankwaso a Gidansa dake kano

Address

Aminu Kano Way
Kano
700023

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya blog posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share