Hanyar Kuɗi da Rayuwa

Hanyar Kuɗi da Rayuwa WANNAN SHAFI YANA KOYAR DA "MONEY TIPS AND MOTIVATION" KUYI FOLLOWING ZAKU AMFANA.

31/03/2026

Barka da zuwa HANYAR KUƊI DA RAYUWA.

Wannan shafi an ƙirƙire shi ne domin koyon yadda ake samun kuɗi

Yadda ake sarrafa su
Yadda zaka gina rayuwa mai kyau.

Idan kai matashi ne da kake son canza rayuwarka to wannan shafi naka ne!

Anan zaka samu:

ILIMIN KUƊI
HANYOYIN SAMUN KUƊI
MOTIVATION MAI AMFANI

Ka danna FOLLOW domin kada ka rasa darussa masu zuwa.

Ka rubuta "NA SHIRYA" a comment idan kana tare damu.💪

Address

Garin Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hanyar Kuɗi da Rayuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category