AAD MEDIA 24

AAD MEDIA 24 kafa dazata dinga kawo muku labarai da al'amuran yau da kullum hadi da nishadi kuna iya tuntubarmu ta wannan lambar 07019900927

Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam'iyyar ADC Rotimi Amaechi ya isa birnin Warri na jihar Delta domin ƙaddamar d...
07/10/2026

Ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na jam'iyyar ADC Rotimi Amaechi ya isa birnin Warri na jihar Delta domin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen ADC na yankin Kudu maso Kudu a yau Laraba.

Me za ku ce?

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya bar Najeriya zuwa Addis Ababa, babban birnin ƙasar Ethiopia domin halartar t...
07/10/2026

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya bar Najeriya zuwa Addis Ababa, babban birnin ƙasar Ethiopia domin halartar taron ƙasashen duniya kan yaƙi da matsalar rashin cin abincin mai gina jiki.

Shin Kuna ganin Najeriya ta wadatu da abinci Mai Gina jiki?

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike tare da ƴan tawagar ƙungiyarsa ta Rainbow Coalition da gwamnonin jam'iy...
07/10/2026

Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike tare da ƴan tawagar ƙungiyarsa ta Rainbow Coalition da gwamnonin jam'iyyar APC s**a yi watsi da ita sun ziyarci gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara a gidansa na Port Harcourt.

Me za ku ce?

07/10/2026

Turkashi Iran ta ce ta mayar da martani bayan harin da aka kai tsibirin Larak, inda rahotanni s**a ce ta kai hare-hare da makamai masu linzami. Sai dai har yanzu babu cikakken tabbaci daga hukumomin da abin ya shafa.

Gwamna Raɗɗa Ya Naɗa Sabbin Muƙamai Guda 7 A Gwamnatin SaGa Su Kamar Haka: 1. Sheikh Dr. Nasiru Abdulrahman Funtua — Cha...
07/10/2026

Gwamna Raɗɗa Ya Naɗa Sabbin Muƙamai Guda 7 A Gwamnatin Sa

Ga Su Kamar Haka:

1. Sheikh Dr. Nasiru Abdulrahman Funtua — Chairman, Katsina State Pilgrims Welfare Board

2. Dr. Sirajo Yakubu Batagarawa — Special Adviser to the Governor

3. Abubakar Kabir Kusada — Special Adviser to the Governor

4. Alhaji Shamsuddeen Surajo Wowo Dutsin-Ma — Director-General, Katsina State Erosion and Watershed Management Agency (KEWMA)

5. Alhaji Muhammad Saifuddeen Yakubu Musa — Commander-General, Katsina State Hisbah Board

6. Alhaji Ma’aruf Shehu Sanin Kawo Dandume — Senior Special Assistant to the Governor

7. Alhaji Lawal Ibrahim Musa — Member, Katsina State Pilgrims Welfare Board

Me za ku ce?

07/10/2026

Duk waɗanda muka ɗora a tafiyar nan s**a kai wani matsayi, duk sun guje mu sun tafi cin daɗi. — Sanata Rabiu Musa Kwankwaso

Me za ku ce?

Tsohon gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayin da ya kai ziyara gidan tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jona...
06/10/2026

Tsohon gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayin da ya kai ziyara gidan tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan a gidansa da ke Abuja yau Talata 6/10/2026.

Me za ku ce?

Tsohon Gwamnan jihar Bauchi kuma tsohon Shugaban Jam'iyyar PDP na ƙasaAhmad Adamu Mu'azu (Walin Bauchi) yayin da ya rusu...
06/10/2026

Tsohon Gwamnan jihar Bauchi kuma tsohon Shugaban Jam'iyyar PDP na ƙasa
Ahmad Adamu Mu'azu (Walin Bauchi) yayin da ya rusuna a gaban Mai Martaba Sarkin Kaltungo domin gaisuwar ban girma a ziyarar ta'aziyya da ya kai fadar Sarkin bisa rasuwar matarsa ta biyu, Hajiya Amina Saleh.

Me za ku ce?

Labari Da Ɗumi-Ɗuminsa Ali Nuhu ya gamu da hatsari a safiyar yau Talata a Abuja a daidai unguwar Wuse 2 , sai dai bayana...
06/10/2026

Labari Da Ɗumi-Ɗuminsa

Ali Nuhu ya gamu da hatsari a safiyar yau Talata a Abuja a daidai unguwar Wuse 2 , sai dai bayanai sun ce babu abin da ya same shi illa motarsa da ta yi karo da wata ce ta samu matsala.

Me za ku ce?

Wasu Mata Sun Ƙaddamar Da Ƙungiyar 'Raɗɗa Tiktokers' A Katsina.Me za ku ce?
06/10/2026

Wasu Mata Sun Ƙaddamar Da Ƙungiyar 'Raɗɗa Tiktokers' A Katsina.

Me za ku ce?

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AAD MEDIA 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share