05/01/2026
AIRTEL 100GB ME HAWA WAYA AVAILABLE π―
Shin ko ka san cewa da wannan 100GB Ιin da validity Ιinta 1 month (wata Ιaya) β idan ta expire, zaka iya yin wata uku (2 months) kana amfani da ita?
"To ta yaya?"
Nasan wannan tambayar ita ce zata fara zuwa ranka ko?
Jira! Jira!! Jira!!!
Bari na ba ka wani tips:
Akwai wani tsari da ake kira "ROLLOVER" a harkar data.
Wani tsari ne da kamfani ke samarwa domin bada damar sabunta duration na validity.
Misali:
Ka ce yanzu ina da data 100GB wacce za ta yi expire a wata Ιaya (monthly).
Sai waβadin expire Ιinta ya cika, amma ban wuce 50GB na ci ba.
A wannan lokacin idan ka duba balance, zaka ga datar β amma a matsayin expired.
To, yadda zaka renew wannan expired data Ιin shi ne:
Zaka sayi SME data (monthly validity) ta wayarka ta hanyar *312 #,
minimum offer Ιin β¦1500 ne (2GB).
Da zarar ka saya, idan ta hau kan waccan expired data Ιin, zata yi βrollingβ validity ta dawo farko.
A taΖaice:
Idan wannan 100GB Ιin da ka saya ta yi expire amma ba ka cinye ta gaba Ιaya ba (misali, 50GB ya rage),
to kawai kayi rollover a wannan watan.
Haka ma idan wata na gaba ta zo baka gama cin data ba,
zakai ta yin rollover har sai datar ta kare gaba Ιaya.
ADVERTISEMENT : muna sayar da data Sim card ga masu sayen d'ai dai ko sari akan farashi me sauki, sannan muna iya turawa ko a wacce jiha mutum yake Kuma muna yin remote activation ga Wad'anda suke nesa ( Sim pack kawai zasu saya su tura mana serials ) mu d'aura musu cikin awa 24hrs.
Whatsapp π08142363182