Gadon Kaya Kwankwasiyya Forum

Gadon Kaya Kwankwasiyya Forum Manufar wannan bude shafi itace dan wayar da kan al'ummah akan sha'anin siyasa MUSAMMAN wadda ta shafi KWANKWASIYYA.

16/06/2026
05/06/2026

Ido ya rufe saboda kiyayyar Kwankwaso tasa kun daina gane Mene abinda ya dace daku, Allah ya kiyaye. Tir da wannan siyasar ta mu yan AREWA

30/03/2026

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke Kano.

Tsohon gwamnan na Kano ya kuma buƙaci magoya bayansa su yi rajistar jamʼiyyar, tare da samun katin zaɓe na ƙasa.

Address

12, Koguna Avenue Gadon Kaya
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gadon Kaya Kwankwasiyya Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gadon Kaya Kwankwasiyya Forum:

Shortcuts

Share

Category