
21/12/2024
Yanzu yanzu ana gudanar da Musabaqar Alqur'ani ta kasa a jihar Kebbi wanda wannnan shafi na Kano State Qur'anic Recitation Competition ke kawo muku kai tsaye a shafikan mu na Facebook da kuma Youtube......
Saboda wasu dalilai zamu na kawo muku bangaren mata ne kadai a kan wannna shafi kai tsaye (Live ) yayin da bangaren maza kuma zamu na kawo muku shi kai tsaye (Live) a shafin Youtube KANO STATE QUR'ANIC RECIATATION
Ga link nan a kasa comment section domin kallon bangaren maza👇