bmskudubi

bmskudubi Hand designs for both males and females

Rabbanaa!
23/06/2025

Rabbanaa!

06/06/2025

تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال وكل عام وانتم بخير وصحة

Kowa ya ci zomo ya ci gudu
14/04/2025

Kowa ya ci zomo ya ci gudu

Masu kiwo zomo a bani shawara yadda zan inganta kiwo naDON ALLAH INA JIRA
14/04/2025

Masu kiwo zomo a bani shawara yadda zan inganta kiwo na
DON ALLAH INA JIRA

14/04/2025
Kowa yayi baki ya yi tsoro ya ci amanar bila
09/04/2025

Kowa yayi baki ya yi tsoro ya ci amanar bila

09/04/2025

Abubuwan da ya kamata ka sani a game da Facebook Monetization

Facebook monetization ya zama wani abu da duk mai amfani da kafar sada zumunta ta Facebook ya kamata ya maida hankali a kai, koma ku sani kowa zai iya cimma haka muddin ka cika wa'innan ķa'idojin.

1. Account ďinka ya zamana a professional mode ko kuma page.
2. Followers: Dole ne sai Followers ďinka sun kai daga mutun dubu goma zuwa sama (10k)
3. Location: Dole ne ka kasance a kasar da Facebook su ke monetizing Account din su wanda a shekarar 2024 aka fara monetizing Account ďin yan Najeriya.
4. Age: Dole ne sai shekarun ka sun kai shekaru 18.
5. Content Views: Dole ne ka dage da posting ďin original Content wato abunda ka kirkira kai da kanka, imma dai hutone, rubutu ne ko kuma bidiyo ne.

Idan ka cika wa'innan ķa'idojin, Facebook da kan su za su tura maka invitation na monetization.

Ku cigaba da bibiyar Wannan shafin domin samun ilimi a game da Facebook monetization.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Mika'il Muhammad, Yaro Fesal, Shehu Muhm, Bashir Ab...
08/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Auwal Mika'il Muhammad, Yaro Fesal, Shehu Muhm, Bashir Abdulkadur Aliyu, Garba Muhammad, Bashir A Ba Ko, Nura Jhafar, Idiris Abubakar, Adamu Ali Kimba, Adam Muhammad, Yhy Mus, Umar Idrls, Zaraddeen Shu Aibu, Adbullahi Lg, Hauwa'u Muhammad Inuwa, Hamisu Abba, Zainab Adamu, Garba Shuaibu Fulatan

Alhamdulillahi alaa kulli haal
08/04/2025

Alhamdulillahi alaa kulli haal

KAR KA YADDA KA KAURACE WA ALQUR'ANI DUK LALACEWAR KA
08/04/2025

KAR KA YADDA KA KAURACE WA ALQUR'ANI DUK LALACEWAR KA

Ina tunanin samar da jaha tawa ta kaina
08/04/2025

Ina tunanin samar da jaha tawa ta kaina

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347036165940

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when bmskudubi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share