Farin wata hausa tv

Farin wata hausa tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Farin wata hausa tv, Film/Television studio, No 281 T/kuwait, Kano.

SHIKARDAKA TV anbude wannan kafane domin nishadantar daku fadakar daku gaka tahanyar Saka muku quality standards videos and images domin Farin cikinku KUKASANCE TARE DAMU akodayaushe.

30/03/2022
14/08/2021

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Farfesa Maqari ya gamu da hadarin mota yau a hanyarsa ta zuwa Kaduna halartar taro

Jaridar Manuniya ta ruwaito Babban Limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari ya gamu da hadarin mota a hanyarsa ta zuwa Kaduna domin halartar taro a yau Asabar a jihar Kaduna

Abun ya zo da sauki domin majiyoyi sun ce Shehin malamij yana lafiya amma dai hadarin yasa bai samu halartar taron ba, dama dai Maqari zai gabatar da takarda a yayin taron da aka shirya akan Maimartaba Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II a Murtala Square dake Kaduna.

10/07/2021

An tambayi Abduljabbar ya faɗi inda aka kira Annabi "Bunsuru da Bamaguje da Arne" sai dai malamin da ya yi masa tambayar ya ce Abduljabbar ya kasa ba shi amsa https://bbc.in/3hSvW7v

10/07/2021

Sheikh Abduljabbar Kabara ya bayyana cewa, Indai ba za a dubi Ubangiji ba, to kawai a hukunta shi yayi laifi. Malamin ya bayyana hakan ne, yayin da yake amsa tambayar da Malam Kabir Bashir Abdulham…

Mukabalar datagudana
10/07/2021

Mukabalar datagudana

Address

No 281 T/kuwait
Kano
9980

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Farin wata hausa tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share