Kunnanka nawa?

Kunnanka nawa? 1.4M followers

Kannywood Actress 🔥👇
09/08/2025

Kannywood Actress 🔥👇

Wadanne sukafi dace da acikin Shirin Labarina..?Kannywood Actress 🔥👇
07/08/2025

Wadanne sukafi dace da acikin Shirin Labarina..?

Kannywood Actress 🔥👇

18/07/2025

18/07/2025

Wani sabon rikici ya kunno kai tsakanin fitacciyar mawakiyar Kannywood Safara’u da mawakin nan Mr 442.  Mr 442 ya saki t...
04/07/2025

Wani sabon rikici ya kunno kai tsakanin fitacciyar mawakiyar Kannywood Safara’u da mawakin nan Mr 442.

Mr 442 ya saki tsohuwar waka da sukayi tare, amma Safara’u tace bata amince ba.
A cikin wata wallafa, Safara’u ta bayyana cewa tana cikin zaman lafiya yanzu kuma bata son a dawo da rayuwar da ta bari.

Ta gargadi Mr 442 da cewa ka goge posting ɗin ko kuma ka fuskanci hukunci.

Shin Mr 442 yayi laifi da sakin waƙar ba tare da izininta ba? Ko kuwa ya cancanci yayi amfani da ita tunda sun riga sun yi waƙar tare?

Ka faɗi ra’ayinka a comment!

Address

Kano

Telephone

+2347013588882

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kunnanka nawa? posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share