
17/07/2025
TAFIYAR MATASA 2027
Ba mun zo don mu kashe kudi ba ko tara dukiya ba mahangar mu itace bunkasa jahar mu da kawo shigaba ga al ummar mu. Tafiyar matasa adamawa mun zabe wadannan matasan masu kishin gyena jahar mu dama al'ummar adamawa baki daya.
Al'ummar jahata adamawa wannan damar tamuce kar'muyi wassa da ita yan takaran mu duk sun katsance matasa wanda suke da tarihi kame da taimakawa al'umma. wanda mun duba a yanzo ba shantattu wanda s**a dace kamar su.
Alhaji Abdulrahman Bashir haske ya kasance matashi Dan takaran governor jahar adamawa wanda a yanzo idan ka tambayi waye shi al'umma zasu gayya maka halinsa har sai kace shi yadace da governor adamawa 2027.
Idan mun dawo a yankin mayo belwa local government koma Yusuf Ibrahim shine matashi da yake da kyakyawar kudiri, koma dan gwagwarmaya taimakawa al ummarsa wanda ba mu da kamarsa a matsayin Dan takaran member mayo belwa constituency 2027.
The movement!! Sabuwar duniya!! Sabuwar tafiya!! Tafiyar matasa!!