Dauda ventures pos and communication

Dauda ventures pos and communication always be open for the visitors

10000mh virgin power bank black cikin farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858
24/09/2023

10000mh virgin power bank black cikin farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858

Masu bukatar battery kalakala akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858
23/09/2023

Masu bukatar battery kalakala akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858

Ga masu bukatar power bank akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858
23/09/2023

Ga masu bukatar power bank akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858

Muna da phone charger kalakala a kan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858
23/09/2023

Muna da phone charger kalakala a kan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858

Muna da Bluetooth headphones kalakala akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858
23/09/2023

Muna da Bluetooth headphones kalakala akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858

Muna da car charger kalakala akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858
23/09/2023

Muna da car charger kalakala akan farashi Mai sauki Whatsapp 08069439858

YANZÙ - YANZÙ: Fitattun malaman addinin musulunci a ƙarkashin jagoranciń shugaban ƙungiyar Jama’atul Izalatil Bid’ah wa ...
12/08/2023

YANZÙ - YANZÙ: Fitattun malaman addinin musulunci a ƙarkashin jagoranciń shugaban ƙungiyar Jama’atul Izalatil Bid’ah wa Iqamatis Sunnah ta ƙasa, Sheikh Bala Lau, sun isa jamhuriyar Nijar a wani bangare na ƙoƙarin neman wasu hanyoyin da za a sasanta rikicin mulkin ƙasar ta Nijar.

MASHA ALLAH: Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa MON ya tura wakilin shi a Jos Abdullahi Rocky Boy Isma'il  domin isarwa ...
10/08/2023

MASHA ALLAH: Kaftin din Super Eagles Ahmed Musa MON ya tura wakilin shi a Jos Abdullahi Rocky Boy Isma'il domin isarwa da Karkuzu alkawarin da yayi masa na siya mishi gida da kyautar 500K.

Tuni dai an bazama domin nema wa Mallam Abdullahi Karkuzu gidan da zai zauna shi da iyalansa a garin Jos.

Allah ya cigaba da taimakon mai taimako ameen.

ALLAH SARKI TALAKA: An Shaƙa Mana Kuɗi A Asusun Bankunan Mu, Domin Muji Daɗin Hutun Da Zamu Tafi, Shugaban Majalisar Dat...
09/08/2023

ALLAH SARKI TALAKA: An Shaƙa Mana Kuɗi A Asusun Bankunan Mu, Domin Muji Daɗin Hutun Da Zamu Tafi, Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya Akpabio Yayi Suɓutar Baki, Bai San 'Yan Jaridu Suna Ɗauka Ba

Mè zakù cè?

CAPTIN AHMED MUSA YA AIKEWA ƊAN FIM ƊIN HAUSA BABA KARKUZU TALLAFIN NAIRA 500,000, YA KUMA SA A NEMO KATAFAREN GIDA NA N...
09/08/2023

CAPTIN AHMED MUSA YA AIKEWA ƊAN FIM ƊIN HAUSA BABA KARKUZU TALLAFIN NAIRA 500,000, YA KUMA SA A NEMO KATAFAREN GIDA NA NAIRA MILIYAN 4 ZUWA NAIRA MILIYAN 5 ZAI SAYA MASA

Shahararren ɗan ƙwallon ƙafan Nageriya, Captin Ahmed Musa MON ya ba da umarnin a Nemo gida wanda kuɗinsa ya kai Naira Miliyan 4 zuwa Naira Miliyan 5 zai sayawa ɗan Fim ɗin Hausa, Baba Karkuzu, sannan kuma a yanzu haka ya aike masa da tallafin kuɗi Naira 500,000 domin ya yi cafane duba da halin ƙunci, matsi, gami tsananin rayuwa da ya ke ciki.

Captin din na super Eagle Ahmed Musa ya bayyana cewa "Na yi magana da Baba Karkuzu ta waya, na kuma tabbatar masa na ba shi tallafin Naira 500,000 ya yi cafane. Bayan haka kuma na shaida masa cewa na ba da umarnin a nemo masa gida na Naira Miliyan 4 zuwa Naira Miliyan 5 zan saya masa daga nan kuma mu ga tayadda zan ƙara taimaka masa". In ji Ahmed Musa.

A ƴan kwanakin nan ne dai aka jiyo tsohon ɗan wasan Hausan, Baba Karkuzu ya na kokawa kan halin ƙunci da ya ke ciki, tayadda har ta kai ya makance ba ya iya gani saboda ƙuncin rayuwa, har ma wasu ke nema masa tallafi a Social Media domin a taimaka masa.

"Sama da shekaru 43 Ina harkar Fim, amma yanzu sai a wayi gari babu abinda za a ci a gidana. Kuma yanzu haka na daina gani, sannan kuma gidan da na ke ciki mai shi ya saka shi a kasuwa", Cewar ɗan Fim ɗin Hausa, Baba Karkuzu.

Wannan labarin ya taɓa Captin Ahmed Musa sosai ya yi jimamin halin da Baba Karkuzun ya ke ciki, domin tun ya na yaro a birnin Jos ya ke ganin wasannin Baba Karkuzun a gidan talabijin na NTA. Ganin haka ya sa Captin Ahmed Musa ya nema ya yi magana da shi ta waya ya kuma yi masa wannan albishir da wannan tallafi na gida da kuɗi.

Captin Ahmed Musa mutum ne wanda ya yi shuhura wajen taimako da jinƙan al'umma, ko da a baya-bayan nan, ya sayawa wasu matasa mutum 4 manya-manyan gidaje a Kano domin su zauna da iyalansu.

Address

Kano
Kano

Telephone

+2348155214263

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dauda ventures pos and communication posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dauda ventures pos and communication:

Share