Bulangu news 24/7

Bulangu news 24/7 Wannan shafine da zai dinga kawo muku labarai kamar haka, LABARAN SADARWA, LABARAN TSARO, LABARAN WA

Allah ya zaba mana shuwagabanni nagariMai son allah da manzonsa yace AMEEN
21/02/2023

Allah ya zaba mana shuwagabanni nagari

Mai son allah da manzonsa yace AMEEN

Are you in kano?Do you want be OPAY AGENT?Do you want start opening accounts for customer and earn commission?Contact on...
02/02/2023

Are you in kano?

Do you want be OPAY AGENT?

Do you want start opening accounts for customer and earn commission?

Contact on WhatsApp 08022000080

The same place in Norway 125 years later.🔥👌
27/01/2023

The same place in Norway 125 years later.🔥👌

Mother and son, same place, same car, 50 years later. 😍
27/01/2023

Mother and son, same place, same car, 50 years later. 😍

49 years later in Barcelona, Spain.
27/01/2023

49 years later in Barcelona, Spain.

Same place, same Bike, 71 years later. 😍
23/01/2023

Same place, same Bike, 71 years later. 😍

Sabuwar cuta ta bayyana a Nigeria may allah protect us from disasterDomin cikakkun bayanan https://bit.ly/3ZMgvD7
21/01/2023

Sabuwar cuta ta bayyana a Nigeria may allah protect us from disaster

Domin cikakkun bayanan https://bit.ly/3ZMgvD7

La ila ha illahu Muhammad rasulillah S A W
18/01/2023

La ila ha illahu Muhammad rasulillah S A W

Innalillahi wa inna ilaihir rajiu Allah yayi wa shahararren me COMEDY nan rasuwa wato kamal aboki Allah ya jikansa ya ma...
16/01/2023

Innalillahi wa inna ilaihir rajiu Allah yayi wa shahararren me COMEDY nan rasuwa wato kamal aboki Allah ya jikansa ya masa rahama.

alhamdulillah BBC ta kaddamar da muhawarar data yi alkawari na yan takarar gwamnan kano
15/01/2023

alhamdulillah BBC ta kaddamar da muhawarar data yi alkawari na yan takarar gwamnan kano

A rana irin yau 13 January 1991Akalla mutane 13 ne sojojin Tarayyar Soviet s**a kashe tare da jikkata wasu fiye da 140 a...
13/01/2023

A rana irin yau 13 January 1991

Akalla mutane 13 ne sojojin Tarayyar Soviet s**a kashe tare da jikkata wasu fiye da 140 a babban birnin kasar Lithuania yayin da Moscow ke ci gaba da murkushe jamhuriyar Baltic da yunkurinta na neman 'yancin kai.

Sojoji sun kutsa kai cikin kariyar da masu zanga-zanga sama da 1,000 s**a kafa domin kare wata cibiyar rediyo da talabijin ta Lithuania da misalin karfe 0200 na kasar.
https://bit.ly/3W8FMnG

1939: Jamus ta mamaye PolandDakarun Jamus sun mamaye Poland kuma jiragenta sun yi ruwan bama-bamai a garuruwan Poland ci...
10/01/2023

1939: Jamus ta mamaye Poland

Dakarun Jamus sun mamaye Poland kuma jiragenta sun yi ruwan bama-bamai a garuruwan Poland ciki har da Warsaw babban birnin kasar.
https://bit.ly/3isluYB

A rana irin ta yau 08 January 20052005: Abbas ya yi nasara a zaben Falasdinawahttps://bit.ly/3Qq113e
09/01/2023

A rana irin ta yau 08 January 2005

2005: Abbas ya yi nasara a zaben Falasdinawa
https://bit.ly/3Qq113e

Address

No1357, Ayagi Sani Buhari Street Kano
Kano
700231B

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bulangu news 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bulangu news 24/7:

Share