Dr mustapha

Dr mustapha Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr mustapha, Digital creator, Kano.

16/02/2024
09/12/2023

Barka da safiya Abokai
Mustapha Isma'il sa'id DRY

23/10/2023

JIYA BA YAU BA: Shin Ko Zaka Iya Tuna Sunan Wanda Kake Kaiwa Niƙa Lokacin Yarinta A Unguwar Ku?

22/10/2023

DA DUMI DUMINSA: 2027 Babban gangancin da mutanen Nigeria zasu Yi Shine Su zaɓe Wani ɗan takara a matsayin Shugaban kasa Wanda ba kwankwaso ba Arewa zata iya Samun Mafita idan kwankwaso Ya Zama Shugaban kasa

Professor Wole Soyinka

Fitaccen Marubucin nan na duniya dan asalin kasa Nigeria Professor wole soyinka ya bayyana jagoran Jam'iyar NNPP engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mutumin da zai fi kowa kokari wajen magance matsalolin Arewacin Nigeria

Wole soyinka ya bayyana cewa duk rashin tsaron dake faruwa a Arewacin Nigeria akwai matsalar rashin ilmi da alumma suke fama dashi , domin babu wani mai ilmi da zai dauki bindiga ya ringa kashe fararen hula wadanda basu jiba basu gani ba,

Shi kuwah kwankwaso taken tafiyarsa shine kowa yayi ilmi domin ya dogara da kansa , ilmi shine hasken rayuwa , sannan kaff cikin yan siyasar Arewacin Nigeria babu wanda yake burin ganin 'ya'yan talakawa sunyi ilmi sun zama wani abu a Nigeria kamar kwankwaso

Dan haka wannan tsari na kwankwaso shine tsarin da yafi kayatar dani

Inji Professor Wole soyinka

ya bayyana hakan acikin Tattaunawar da yayi da gidan talabijin na TVS Nigeria

Innalillahi wa inna ilaihil Raji'un....!!!Babban darekta mai kula da fassarar Al-Qur'ani mai tsarki zuwa Yare 77 ya rasu...
22/10/2023

Innalillahi wa inna ilaihil Raji'un....!!!

Babban darekta mai kula da fassarar Al-Qur'ani mai tsarki zuwa Yare 77 ya rasu.

Dr F. Abdul Raheem ya kare rayuwar sa wajen kula da aikin tarjama da wallafa sakon Quarani zuwa manyan Yarukan Duniya 77

Shine Babban darekta mai kula da cibiyar fassarar Al-Qur'ani mai girma na hukumar wallafa Al-Qur'ani mai girma na King Fahad dake birnin Madina,

Dr F. Abdul Raheem ya rasu da yammacin yau Asabar. Kamar yadda wasu kafafen kasar saudia s**a tabbatar.

Ubangiji Allah ya saka masa da Alheri yasa Aljanna fiddausi ce makomar sa.

Morning
10/10/2023

Morning

07/10/2023

Leo official trailer

06/10/2023

Shi fushi yana daga shaidan
Kada ka zama mai yawan fushi 👌

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr mustapha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share