
14/09/2025
Erlind Haaland : A tirihin kungiyar kwallon kafa ta premier league da sauran wasannin da Erlind haaland ya doka tare da manchestee united yafi kowanne dan wasa zurawa kungiyar kwallon kafa ta Manchester united kwallaye masu yawa