Triumph Newspapers

Triumph Newspapers The Triumph is a Nigerian newspaper published by the Triumph Publishing Company Limited based in Kano

Yadda amare da angwaye ke shiga sabuwar rayuwa cikin alheri yayin da Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, Ke jagoranta...
08/08/2026

Yadda amare da angwaye ke shiga sabuwar rayuwa cikin alheri yayin da Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, Ke jagorantar Bikin Auren Gata a gidan gwamnatin jihar.

Amare da angwaye ne ke cike da farin ciki yayin da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ke jagorantar bikin Auren Gata da ake gudanarwa a Gidan Gwamnatin Jihar Kano.

Bikin ya kasance wani muhimmin shiri da ke tallafa wa matasa wajen samun damar kafa iyalai cikin sauƙi da kwanciyar hankali.

Kai tsaye daga  wajan walimar bikin Auren Gata a jihar kano wanda mai Grima Gwamnan kano Alh. Abba Kabir Yusuf yake jago...
08/08/2026

Kai tsaye daga wajan walimar bikin Auren Gata a jihar kano wanda mai Grima Gwamnan kano Alh. Abba Kabir Yusuf yake jagoranta awannan rana.

photo: Salisu Muhamman Kosawa

Gwamna Yusuf ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500 a KanoGwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Y...
07/08/2026

Gwamna Yusuf ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500 a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah ta Kano ta gudanar.

Gwamnan ya bayyana shirin a matsayin wani gagarumin tsari na jin ƙai da tallafa wa al’umma, wanda ke da nufin dawo da fata, ƙarfafa zaman iyali da kuma inganta kyawawan ɗabi’u a cikin al’umma.

Ya ce shirin ya nuna ƙudirin gwamnatinsa na rage wa marasa galihu nauyin da ke tattare da aure, tare da samar da damar kafa iyali cikin mutunci, bisa koyarwar addinin Musulunci da kyawawan al’adun Hausawa.

A yayin gudanar da daurin auren, Gwamna Yusuf ya wakilci angon farko, inda ya nemi auren amaryar daga hannun waliyyinta, Mai Martaba Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II, wanda ya amince da buƙatar bisa tanadin addinin Musulunci.

Tun da farko, Mai Martaba Sarkin Kano ya gabatar da hudubar Juma’a, inda ya shawarci sabbin ma’auratan da su gina zamansu bisa imani, haƙuri, mutunta juna da tausayi, yana mai jaddada cewa zaman lafiyar iyali shi ne ginshiƙin zaman lafiya da ci gaban al’umma.

Shugaban Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce an tantance dukkan waɗanda s**a amfana da shirin, tare da tabbatar da cika dukkan sharuɗɗan addini da na doka kafin gudanar da daurin auren.

Babban Limamin Kano, Farfesa Sani Zahraddeen, ya jagoranci addu’o’in neman shiriya, albarka da zaman lafiya ga sabbin ma’auratan.

Wasu daga cikin waɗanda s**a amfana da shirin sun yabawa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa wannan gagarumar gudunmawa, inda s**a bayyana cewa shirin ya ba su damar fara sabuwar rayuwa cikin mutunci da kyakkyawan fata.

Shirin auren gata na daga cikin manufofin Gwamnatin Jihar Kano na bunƙasa walwalar al’umma, ƙarfafa zaman iyali da inganta zaman lafiya da haɗin kai a tsakanin al’umma.

07/08/2026
The true measure of a responsive government lies not only in the number of projects it executes but also in its ability ...
06/08/2026

The true measure of a responsive government lies not only in the number of projects it executes but also in its ability to improve the lives of its people. While roads, schools, hospitals and other public infrastructure remain vital pillars of development, policies that directly empower citizens economically often leave the most enduring legacy.

Governor Abba Kabir Yusuf's historic land allocation project rewards public service, promotes homeownership, creates wealth, and drives economic growth in Kano.

The Cross River State Government has expressed its readiness to partner with the Federal Government to transform the sta...
06/08/2026

The Cross River State Government has expressed its readiness to partner with the Federal Government to transform the state into a major livestock production and export hub for Nigeria and West Africa.

Cross River State and the Federal Government have partnered to boost livestock production, expand exports, create jobs and commission Nigeria's first Livestock Control Post at Mfum.

The Coalition of Northeast Movement for Good Governance has rejected calls for an investigation into the alleged acquisi...
06/08/2026

The Coalition of Northeast Movement for Good Governance has rejected calls for an investigation into the alleged acquisition of properties in Abuja by former Minister of Communications and Digital Economy, Prof. Isa Ali Ibrahim Pantami, insisting that the allegations are not supported by credible evidence.

A Northeast coalition has dismissed calls to investigate former minister Isa Ali Pantami over alleged Abuja property acquisitions, saying the claims lack credible evidence and urging due process.

Plateau State Governor, Barr. Caleb Manasseh Mutfwang, has commended the National Chairman of the All Progressives Congr...
06/08/2026

Plateau State Governor, Barr. Caleb Manasseh Mutfwang, has commended the National Chairman of the All Progressives Congress (APC), Prof. Nentawe Yilwatda, for securing approval for the construction of a dam in Kanke Local Government Area of the state.

Plateau State Governor Caleb Mutfwang has praised APC National Chairman Prof. Nentawe Yilwatda for securing approval for the construction of a dam in Kanke LGA to tackle water scarcity and boost agriculture.

The Member representing Uyo Federal Constituency in the House of Representatives, Rt. Hon. Mark Esset, has expressed con...
06/08/2026

The Member representing Uyo Federal Constituency in the House of Representatives, Rt. Hon. Mark Esset, has expressed confidence that Governor Umo Eno will receive overwhelming support from the people of Uyo Federal Constituency in the 2027 governorship election, citing the Governor’s people-centred policies, visible development projects, and unwavering commitment to improving the welfare of the people of Akwa Ibom State.

Rep. Mark Esset says Governor Umo Eno will secure overwhelming support from Uyo Federal Constituency in the 2027 election, citing the administration's development projects, ARISE Agenda and people-centred governance.

The Gombe State Commissioner for Local Government and Community Development, Barr. Sani Ahmed Haruna, has charged the ne...
06/08/2026

The Gombe State Commissioner for Local Government and Community Development, Barr. Sani Ahmed Haruna, has charged the newly elected chairmen of the state's 11 Local Government Councils and Local Council Development Areas (LCDAs) to uphold transparency, accountability, and the prudent management of public resources in the discharge of their responsibilities.

Gombe Commissioner for Local Government, Barr. Sani Ahmed Haruna, has urged newly elected local government chairmen to uphold transparency, accountability and prudent management of public resources during the first JAAC meeting.

Address

Gidan Saadu Zungur Fagge
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Triumph Newspapers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Triumph Newspapers:

Shortcuts

Share