02/04/2025
Alhamdulillah masha Allah
Assalamu alaikum warhmatullahi wabarkatuhum
ayau 2/04/2024 dai dai da 03/shawwal/1446hj
Mundawo kasuwa dayardar allah kuma munshirya tsaf dan karbar customers masu siyan dai dai ko sari kai dama masusako order duk inda mutun yake muna kai sako ciki da wajan nigeria shagonmu nanan a kano kasuwar kurmi yan mota gidan larabawa plaza shop no3 kano sai kunzo 🥰
My WhatsApp no :- 0813 9378 969.