Hausa Political Media

Hausa Political Media Dandalin tattaunawar siyasa da al’amuran siyasar Najeriya. Zamu dinga kawo gaskiya ba tare da son rai ba.

Mu kawo muku sahihan labarai, nazarin siyasa da tattaunawa masu amfani ga al’umma.

'' Wallahi Duk Masallacin da naje Zanyi Sallah Ko na Shinfida Darduma Naji Ance Gwamna Abba Zai zo Masallacin Toh Wallah...
04/10/2026

'' Wallahi Duk Masallacin da naje Zanyi Sallah Ko na Shinfida Darduma Naji Ance Gwamna Abba Zai zo Masallacin Toh Wallahi Na fasa Sallah Anan.

'' Wallahi ko Rantsuwa nayi bazan yi Kaffa ra Ba Muna da bayanan da ke cewa Baffa Yace Sai ya Kada Gwamna Abba.
03/10/2026

'' Wallahi ko Rantsuwa nayi bazan yi Kaffa ra Ba Muna da bayanan da ke cewa Baffa Yace Sai ya Kada Gwamna Abba.

03/10/2026

ZABEN SANATA KANO TA TSAKIYA

COMMIN SOON.....

Muna Taya Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo Murnar Lashe Zaben Gwaji Da Muka Gudanar A Wannan Shafi Mai Albarka.
03/10/2026

Muna Taya Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo Murnar Lashe Zaben Gwaji Da Muka Gudanar A Wannan Shafi Mai Albarka.

Masha Allah Sakamakon zabe Ya Kamma Zabe babu Hamayya babu Nuna Wariya Jam'iyyar NDC ta Lashe Zaben Gwaji Da mukayi a Wa...
03/10/2026

Masha Allah Sakamakon zabe Ya Kamma Zabe babu Hamayya babu Nuna Wariya Jam'iyyar NDC ta Lashe Zaben Gwaji Da mukayi a Wannan Shafi mai Albarka.

03/10/2026

SAKAMAKON ZABEN GWAJI

COMMIN SOON .........

03/10/2026

MUNA DA GROUPS 15 KUMA DUKKANNIN SU MUN BIBIYI YADDA AKA KADA KURI'A INDA MUKA SAMI KURI'A 87,672

03/10/2026

IN SHA ALLAH ZAMU SAKI SAKAMAKON ZABEN GWAJI NA GWAMANA DA AKA GUDANAR

Rusau da Abba Yayi a Jihar Kano Kwankwaso ne ya sashi yayi Wani Lokacin ma Da kansa yake Zuwa waje yace Abba nan Meye ya...
01/10/2026

Rusau da Abba Yayi a Jihar Kano Kwankwaso ne ya sashi yayi Wani Lokacin ma Da kansa yake Zuwa waje yace Abba nan Meye yasa ba a Rushe ba.

~Cewar Kwamared Adamu Abdullahi Kar ka sara Babban Mai Taimakawa Sanata Barau Jibrin Maliya Kan kafafen Yada Labarai.

01/10/2026

Har yau Muna sake Kira ga Uwar Jam'iyyar APC Ta Kasa da Jihar Kano , dama Reshen Jam'iyyar na Karamar Hukumar Bichi data sake duba da sulhun da akayi tsakanin Mu da Yaran Abba Bichi har yau abinda sukeyi basu daina ba musamman Bello Idan Maza mu munaso ayi jam'iyya daga sama har kasa amma idan basu daina ba muma zamuyi abinda ya dace .

~ cewar Kwamared Adamu Abdullahi Karkasara Babban Mai Taimakawa Sanata Barau Jibrin Maliya kan kafafen Yada Labarai.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Political Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share