gawuna media team kadawa ungogo forum

gawuna media team kadawa ungogo forum i am from ungogo Kano state Nigeria I created this page for reciting lot of political part

Muna tare dakai baba dayar dar Allah zakai nasara 2027 inshallah 🀲🀲
03/08/2026

Muna tare dakai baba dayar dar Allah zakai nasara 2027 inshallah 🀲🀲

Siyasa dai dai da zamani mutanan Kano ta tsakiya ga naku DR Nasiru Yusuf gawuna dayar dar Allah πŸ™πŸ‘
01/08/2026

Siyasa dai dai da zamani mutanan Kano ta tsakiya ga naku DR Nasiru Yusuf gawuna dayar dar Allah πŸ™πŸ‘

Mai Girma Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Tutar Jamiyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya jagoranci tar...
26/07/2026

Mai Girma Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Tutar Jamiyar NDC H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ya jagoranci taron masu ruwa da tsaki na jamiyar NDC na Kano ta Tsakiya.

An Gudanar da taron a Babban Ofishin yakin Neman zaben Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya dake kan titin Sani Marshal dake Karamar Hukumar Nassarawa.

Nura Sunusi Maliya
Media aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, Lahadi 26/7/2026.

Hotunan Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na Jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya halarci Daurin auren...
17/07/2026

Hotunan Mai Girma Ɗan Takarar Sanatan Kano Ta Tsakiya na Jam'iyyar NDC, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, ya halarci Daurin auren dan Tsohon Dan Majalisar Tarayya Gaya Albasu Ajingi Hon. Abdulahi Muhdud Gaya, wato Dr. Abdulrahaman Abdullahi Muhmud gaya, da Amaryarsa Labiba Ahmad Muhammad (Mami)

Wanda aka daura a Babban masallacin Juma'a na Al'furqan dake yenkin Unguwar Nassarawa G.R.A kano.

Gawuna yayi Addu'ar Allah ya sanya Alkhairi ya basu zaman lafiya da zuri'a Dayyiba

Nura Sunusi maliya
Media Aide to H.E, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna. Juma'a 17/7/2026.

Wannan magana haka take ja muje jagora Allah na tare dakai oga✊✊
14/07/2026

Wannan magana haka take ja muje jagora Allah na tare dakai oga✊✊

Kano central ga naku Dr Nasiru Yusuf gawuna 2027 inshallah πŸ™πŸ™πŸ™
11/07/2026

Kano central ga naku Dr Nasiru Yusuf gawuna 2027 inshallah πŸ™πŸ™πŸ™

Ya Allah Kai mana abunda bamu za taba na alkairi Dr Nasiru Yusuf gawuna sanatan Kano ta tsakiya da Karfin iKon Allah πŸ™πŸ™
08/07/2026

Ya Allah Kai mana abunda bamu za taba na alkairi Dr Nasiru Yusuf gawuna sanatan Kano ta tsakiya da Karfin iKon Allah πŸ™πŸ™

Yau da gobe ta Allah ce Allah ya takaita Jira sanatan gobe da yardar Allah πŸ€²πŸ€²πŸ™πŸ™
04/07/2026

Yau da gobe ta Allah ce Allah ya takaita Jira sanatan gobe da yardar Allah πŸ€²πŸ€²πŸ™πŸ™

Muna tare dakai chairman gawuna kwankwasiyya coliation forum Kano state. commander yakin gawuna kwankwasiyya πŸ’―πŸ’―πŸ’― Mai gir...
02/07/2026

Muna tare dakai chairman gawuna kwankwasiyya coliation forum Kano state. commander yakin gawuna kwankwasiyya πŸ’―πŸ’―πŸ’― Mai girma HON Aminu sale ungogo Kano state

insha Allahu Kano Central Takace Kuma Kaine Zakayi Nasara da Yardar Allah Allah Ya Takaita jira Uban Yahaya amen
01/07/2026

insha Allahu Kano Central Takace Kuma Kaine Zakayi Nasara da Yardar Allah Allah Ya Takaita jira Uban Yahaya amen

Address

Kadawa Ungogo
Kano
700105

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when gawuna media team kadawa ungogo forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share