Idon mikiya

Idon mikiya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Idon mikiya, Kano.

Tinubu ya dakatar da gwamnan babban banki na Nigeria CBN wato Godwin emiefele
10/06/2023

Tinubu ya dakatar da gwamnan babban banki na Nigeria CBN wato Godwin emiefele

Shugaban kasar Nigeria bola ahmad tinubu ya gana da jagoran kwankwasiyya eng dr rabiu musa kwankwaso a fadarsa dake abuj...
10/06/2023

Shugaban kasar Nigeria bola ahmad tinubu ya gana da jagoran kwankwasiyya eng dr rabiu musa kwankwaso a fadarsa dake abuja a yau

AlhamdullahAnga wata a Nigeria
20/04/2023

Alhamdullah
Anga wata a Nigeria

Innalillahi wa innailaihi rajiunTashin gobara a kasuwar singa dake Kano ta jawo asarar miliyoyin kudade
14/03/2023

Innalillahi wa innailaihi rajiun
Tashin gobara a kasuwar singa dake Kano ta jawo asarar miliyoyin kudade

Ban Umarci CBN da kin bin umarnin babbar kotun kasa ba Kan tsoffin kudi.       CEWA R shugaban kasa muhd buhari
13/03/2023

Ban Umarci CBN da kin bin umarnin babbar kotun kasa ba Kan tsoffin kudi.
CEWA R shugaban kasa muhd buhari

11/03/2023

Kukalli yadda dan KAROTA a Kano ke ciniki da masu adaidaitasahu saboda sunyi laifi zasu bashi cin hanci
Allah ka gyara mana kasarmu

Gwamnan kogi yayi barazanar rufe wasu bankunan da s**a ki karbar tsoffin kudi
10/03/2023

Gwamnan kogi yayi barazanar rufe wasu bankunan da s**a ki karbar tsoffin kudi

Gawuna yayi alkawarin baiwa kananun hukumomi gashin kansu idan har aka zabeshi a matsayin gwamnan kano
10/03/2023

Gawuna yayi alkawarin baiwa kananun hukumomi gashin kansu idan har aka zabeshi a matsayin gwamnan kano

Kotu ta bawa inec umarnin tabbatar da zakari hanga a matsayin zababben sanatan Kano ta tsakiya karkashin jamiyyar nnpp
10/03/2023

Kotu ta bawa inec umarnin tabbatar da zakari hanga a matsayin zababben sanatan Kano ta tsakiya karkashin jamiyyar nnpp

08/03/2023

Inec ta dage zaben gwamnoni da yan majalisun jihohi zuwa 18 ga wannan watan

Hukumar inec ta bayyana dage zaben gwamnoni da yan majalisun jihohi Wanda da Ake sa ran yi ranar asabar 11 ga watan 3 na...
08/03/2023

Hukumar inec ta bayyana dage zaben gwamnoni da yan majalisun jihohi Wanda da Ake sa ran yi ranar asabar 11 ga watan 3 na wannan shekara ta 2023

Inec ta bayyana sake zaben Dan majalisar tarayyya na tudun wada/doguwa a akwatuna 13 dake kananun hukumomin      Hakan y...
08/03/2023

Inec ta bayyana sake zaben Dan majalisar tarayyya na tudun wada/doguwa a akwatuna 13 dake kananun hukumomin
Hakan ya biyo bayan takardar da farfesan zaben kanan hukumomin ya aikewa inec din inda yake cewa an tilasta masane shiyasa ya fadi sakamakon da bashine ba don ceton rayuwarsa da sauran maaikatan zaben.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idon mikiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Idon mikiya:

Share