UX Arewa

UX Arewa Social Media Management
Social Media Guide And Counciling
Digital Marketing
Content Creating
Computer Operator
School Project Management

14/02/2026
Ya kuke ganin matakin Saudiyya na tsayarda 19 ga watan fabarairu a matsayin ranar da zaa fara azumin watan Ramadan bisa ...
14/02/2026

Ya kuke ganin matakin Saudiyya na tsayarda 19 ga watan fabarairu a matsayin ranar da zaa fara azumin watan Ramadan bisa dogaro da ilimin taurari sabanin dubanshi da akeyi abaya ?

Ku bayyana mana a comment section

03/02/2026
Wato a rayuwa zakayi tayin  abubuwa masu kyau amma ba lallai mutane hankalinsu ya kai kai ba amma da zarar kadan samu wa...
27/01/2026

Wato a rayuwa zakayi tayin abubuwa masu kyau amma ba lallai mutane hankalinsu ya kai kai ba amma da zarar kadan samu wani kuskure ko kaษ—an aikata wani abu da ba daidai ba to daga nan hankalin duniya gabaki daya zai dawo kanka.
Yau banji wani cikakken labari ba skan abinda yakai shugaban kasar najeriya turkiya ba kamar yadda faduwarsa take ta trending a social media ba.
Ya kamata mufi maida hankalinmu a kan abubuwa masu kyau wanda za su sa rayuwarmu tayi gaba bawai maida hankali a kan kuskuren wasuba hakan yakan lalata zuciyoyin wadanda suke da niyyar aikata abubuwa masu kyau suga cewar ato tunda mutane sun fi son abu mara kyau bari kawai ni ma na dan gwada yin abu mara kyau ko zan yi trending tofa shikenan mutum ya samu matsala.

Allah ya sa mu gane mu gyara

๐ŸŽฏ Welcome to UX Arewa! - The Digital Hand of Northern Nigerian Youth๐Ÿ“ Technology enthusiasts and community builders!UX A...
27/01/2026

๐ŸŽฏ Welcome to UX Arewa! - The Digital Hand of Northern Nigerian Youth

๐Ÿ“
Technology enthusiasts and community builders!

UX Arewa is launched to empower Northern youth in the digital world. Here, we'll explore:

๐Ÿ”น Social Media Management - Maximizing Facebook, Instagram, Twitter & more
๐Ÿ”น Digital Guides & Counseling - Solving your online challenges
๐Ÿ”น Digital Marketing - Learning to sell products/services online
๐Ÿ”น Content Creation - Engaging Hausa writing, images, and videos
๐Ÿ”น Computer Operation - All you need about software and hardware
๐Ÿ”น School Project Management - Help with tech projects and research

Our Mission: Not just to teach youโ€”but to build modern product experiences together!



๐Ÿ‘‰ Feel free to ask questions, share ideas, or give suggestions in the comments!"

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UX Arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UX Arewa:

Share