Muneer Al, Farisi

Muneer Al, Farisi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muneer Al, Farisi, Digital creator, Kano.

Bayani akan sabowar dokar Masarautar Kano wanda take jiran karatu na karshe yau da kuma sahalewar Gwabna.Daga Sadeeq She...
23/05/2024

Bayani akan sabowar dokar Masarautar Kano wanda take jiran karatu na karshe yau da kuma sahalewar Gwabna.

Daga Sadeeq Sheshe

1- Sabowar dokar ta rushe dokar da Ganduje yayi na shekara 2023 Wato Kano emirate law 2023.

2-Dokar ta rushe Majalisar Masarautar Kano Wato Kano council of chiefs

3-Dokar ta rushe dukkan sarakuna 5 da dokar Ganduje ta kafa har da sarkin cikin gari

4-Dokar ta wargaza Duk nade naden da akayi tun daga lokacin da aka fara kafa dokar a December 2019 zuwa yau. Ma’ana dai Duk wasu nade nade da ciyarwa Gaba da akayi a koina a harkar sarauta a jihar Kano wanda hukuma take sahalewa ya tashi daga aiki

5-Dokar ta bada damar koma tsarin da ake kai kafin December 2019.

6- Da zarar Gwabnan Kano ya sa hannu a wannan doka, To babu sarki a Kano kenan sai wanda Gwabnati ta ayyana sannan ta tabbatar masa ta hanyar bada sabuwar takardar nadi(Wato appointment letter).

7- A wannan kadami, Duk wani sarki wanda dokar Ganduje ta kafa shi, ya koma matsayinsa na Hakimi a da. Misali Sarkin Cikin Birni zai koma Wamban Kano hakimin birni, mukamin da yake kai kafin December 2019.

16/12/2023

Ku Shiga Profile Dina Kuyi Following Dina Inci Arzikin Manzon Allah Sallalahu Alaihi Wasallama ❤️💯✅

Wasu Mutanen Kamar Lu'u-Lu'u Suke 🤗 Abota Dasu Matsayi Ne, Tarayya Dasu Daraja 💕 Ne, Mantawa Dasu Bazai Taɓa Yuwuwa Ba, ...
26/01/2023

Wasu Mutanen Kamar Lu'u-Lu'u Suke 🤗 Abota Dasu Matsayi Ne, Tarayya Dasu Daraja 💕 Ne, Mantawa Dasu Bazai Taɓa Yuwuwa Ba, Addu'a 🙏 Garesu Wajibi Ne, Ba Wai Saboda Kyan Halittarsu Koh Maganarsu Ba, Aa Sai Dai Don Saboda Kyawawan Ɗabi'unsu 🥰🤗💯

Allah Ka Qara Yiiwa Rayuwarmu Albarka 💕 Darajar Alqur'anii 💕 🙏

Address

Kano

Telephone

+2349072490576

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muneer Al, Farisi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muneer Al, Farisi:

Share


Other Digital creator in Kano

Show All