Muryar Kogo Online

Muryar Kogo Online We Fallow the Guide

Malam Nafss zakiyya Sheik Abduljabbar kenan duka acikin munasabar zikiri na tunawa da ranar sunan Shugaba farin Jakada. ...
12/09/2025

Malam Nafss zakiyya Sheik Abduljabbar kenan duka acikin munasabar zikiri na tunawa da ranar sunan Shugaba farin Jakada. [Alaihissalatu wassalam].🤩🙌

Malam Nafss zakiya Sheik Abduljabbar kenan, a Ma'ahad yayin gudanar da zikirin Takutaha karkashin Jagorancin Malam Abdul...
12/09/2025

Malam Nafss zakiya Sheik Abduljabbar kenan, a Ma'ahad yayin gudanar da zikirin Takutaha karkashin Jagorancin Malam Abduljabbar.

12/09/2025

Sannu da sauka farin Jakada.🤩🙌

Cikin yardar Allah da dafawarsa bisa ga umarnin Maulana Amirul wa'izina gobe ayarin Majmu'atu Atba'i Sheikh Abduljabbar ...
11/09/2025

Cikin yardar Allah da dafawarsa bisa ga umarnin Maulana Amirul wa'izina gobe ayarin Majmu'atu Atba'i Sheikh Abduljabbar Kabara zai fita zagayen takutaha.

Maulana Amirul wa'izina an kara umartar da mu kara jan hankalin mahalarta da su:

1. Shagala da Abunda ya fitar damu shine ambatan Allah da salatin Annabi (S.A.W).

2. Kiyaye doka da oder tare da hakuri da Al'ummar Annabi (S.A.W).

3. Barin mata a Ayarinsu tare da Kiyaye hurumin su.

4. Fita da wuri domin komawa gida da wuri.

Daga shafin Makaranta Mujamma'u Ashabil Kahfi Warraqeem Nigeria

11/09/2025

Fadamana daga wane Gari / Unguwa zaka futo zagayen TAKUTAHA karkashin jagorancin Malam Abduljabbar Gobe Jumma'a...?

10/09/2025

Futa zagayen TAKUTAHA karkashin jagorancin Malam Abduljabbar tana nan kamar yanda aka tsarata.🗣

A kano Ranar Jumma'a 12/9/2025

Waze iya cankar abunda Maulana yake son fadi anan ?🤭🤭🤩
10/09/2025

Waze iya cankar abunda Maulana yake son fadi anan ?🤭🤭🤩

SANARWA!Ɗaukacin Mabiya Malam Abduljabbar Zasu Fita ZAGAYEN TAKUTAHA Kamar Yarda Akasaba  Ranar Jumma'a a Kano 12/9/2025...
09/09/2025

SANARWA!

Ɗaukacin Mabiya Malam Abduljabbar Zasu Fita ZAGAYEN TAKUTAHA Kamar Yarda Akasaba Ranar Jumma'a a Kano 12/9/2025.

Bayan Sallahr Juma'a. Karfe 02:00pm Wurin Haɗuwa Ma'ahad Maulana Sheikh Nasiru Kabara (R) Gwale.

Za'abi Azagaya Ta Hanyouin Da Akasaba Bi Duk Shekara. Sannan Maulana Amirul Wa'izina (H) Yayi Umarni Da Mukiyaye Hakkokin Dukkanin Hanyoyin Daza'abi Da Bin Doka Da Oda.

Ayarin Mata Daban.
Ayarin Maza Daban.

Wake da uba irin namu.😁🥰🫡
08/09/2025

Wake da uba irin namu.😁🥰🫡

08/09/2025

Yau Malam Abduljabbar yake shafe kwanaki Dubu da ɗari biyar [1500] a rufe cikin zalinci.

07/09/2025

Daukacin mabiya Malam Abduljabbar zasu futa zagayen TAKUTAHA kamar yarda s**a saba ranar Jumma'a a Kano. 12/9/2025

Sanarwa ga daukacin Masoya da mabiyan Maulana Amirul wa'izina (H) 🗣
07/09/2025

Sanarwa ga daukacin Masoya da mabiyan Maulana Amirul wa'izina (H) 🗣

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar Kogo Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryar Kogo Online:

Share

Category