Engr Kabiru Gatta

Engr Kabiru Gatta Forex Trader | Crypto Trader | Politician 🇳🇬

Building wealth through trading. Building change through leadership. I’m not here to maintain the status quo.

I’m here to change it. To get free signal joi my telegram
👇
https://t.me/GattaForex_academy

Allah Ya kara lafiya Jagoran fita kunyaNasiru Sule Garo
18/08/2026

Allah Ya kara lafiya Jagoran fita kunya
Nasiru Sule Garo

Yanzufa bamaganar jam'iyya wacce take akan mulki akeyiba malam.Magana ake ta kwatar yanci🤪🤪
16/08/2026

Yanzufa bamaganar jam'iyya wacce take akan mulki akeyiba malam.Magana ake ta kwatar yanci🤪🤪

Komawa wajan Bola na jam'iyyar APC ba shine zaisa aci zabeba danhaka kowa ya shaida hakan.
16/08/2026

Komawa wajan Bola na jam'iyyar APC ba shine zaisa aci zabeba danhaka kowa ya shaida hakan.

Alhamdulillah! Maganar Lawan Najume ta yin alƙawarin taimaka mana wajen aikin tarwatsa APC a ƙaramar hukumar Kabo kafin ...
16/08/2026

Alhamdulillah! Maganar Lawan Najume ta yin alƙawarin taimaka mana wajen aikin tarwatsa APC a ƙaramar hukumar Kabo kafin 2027 ta fara tabbata. Muna godiya ga ɗan gidan Najume.

15/08/2026

Masha Allah! Mai Kabo/Gwarzo ya sauka Najeriya lafiya kalau.
Barka da sauka, Malam É—an Malam.
Ga ilimi, ga kuÉ—i, sannan ga sanin ya kamata.
Al’ummar Kabo da Gwarzo suna murna tare da yi maka barka da dawowa lafiya, Hon. Dr. Abdullahi Dahiru Kabo

15/08/2026

Ya Allah, ina roƙonKa da sunayenKa tsarkaka, Allah Ka hana APC da mutanen cikinta zaman lafiya irin na siyasa, daga sama har ƙasa.

Shifa wannan stohon komai nasa na bogine.
15/08/2026

Shifa wannan stohon komai nasa na bogine.

15/08/2026

📢📢📢📢📢📢📢
Kwankwason Kabo
Justice Musbahulkhair
Abdool Yau.

Ba Bolaba ko bulalane sai kasha kasa insha Allah.
14/08/2026

Ba Bolaba ko bulalane sai kasha kasa insha Allah.

Address

Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Kabiru Gatta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share