21/09/2026
Cikin Hukuncin Allah na Kasance a wajen Muhimmin zama da Ɗaukacin Jagororin Jam'iyar APC na Ƙaramar Hukumar Karaye s**a gudanar a wannan rana, domin inganta shiri na tunkarar zaɓukan da suke tafe na shekarar 2027, Allah Ubangiji ya dafa mana ya bamu rinjaye.
Hon. Balarabe Isyaku Karaye.