Bade Vision Media

Bade Vision Media BADE VISION MEDIA FORUM
Cigaban Al'umma Ginshiƙin Gobe.

Shafin da aka kafa domin yaɗa ayyuka, manufofi, da duk wani ci gaba da ya shafi Alhaji Balarabe Isyaku Bade, tare da kawo sahihan bayanai kan ayyukan APC da sauran shirye-shiryen ci gaban al'umma.

A madadin kungiyar    muna taya abokinmu Comr Mukhtar Zainu Karaye murna wannan matsayi allah ya sanya alkairi yasa a am...
23/08/2026

A madadin kungiyar muna taya abokinmu Comr Mukhtar Zainu Karaye murna wannan matsayi allah ya sanya alkairi yasa a amfna kuma ya amfanar da al'ummar Karaye baki daya.

🖋Bade vision media

22/08/2026

Megida🫰

Wakilcin Ƙungiyoyin BADE VISION, BADE SUPPORTS GROUP da BADE CONSULTATION sun gudanar da zama na musamman tare da Shugab...
21/08/2026

Wakilcin Ƙungiyoyin BADE VISION, BADE SUPPORTS GROUP da BADE CONSULTATION sun gudanar da zama na musamman tare da Shugaban Social Media na Ƙaramar Hukumar Karaye, Sagiru Bello Karaye tare da wakilcin Mai Girma Member, Engr. Ahmad Ibrahim Karaye.

An gudanar da zaman ne domin tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi ƙungiyoyin, da kuma yadda za a tsara dabarun tunkarar zaɓe domin samun nasarar jam’iyyar APC.

Zaman ya kuma mayar da hankali kan haɗin kai, ƙarfafa ƙungiyoyi da kuma samar da kyakkyawan tsari na ganin an cimma nasarar da ake fata.

🖋Bade Vision Media

A madadin kungiyar    muna taya  musa Ado Murnar Rabauta Da kujerar Umara daga Jagoran Mu gabadaya wato Ibrahim Ahmad Ka...
20/08/2026

A madadin kungiyar muna taya musa Ado Murnar Rabauta Da kujerar Umara daga Jagoran Mu gabadaya wato Ibrahim Ahmad Karaye muna addu’ar allah ya sakawa jagora da alkairi allah yakara mai kwarin gwiwa cigaba da ayyukan alkairan da s**afi wannan ma.

Muna kara taya aminu murna allah yasanya alkairi yasa ayi umra karbabbiya allah ya kawo kujerar aikin hajji.

🖋Bade vision

Malam Isah Yau Karaye maigida Balarabe Isyaku Karaye yayi murna sosai Allah ubangiji yasa albarka 🙏 kungiyar ka ta Bade ...
13/08/2026

Malam Isah Yau Karaye maigida Balarabe Isyaku Karaye yayi murna sosai Allah ubangiji yasa albarka 🙏

kungiyar ka ta Bade vision tana kara tayaka murna 🤗

Tsarin siyasarmu ya ɗauki wani sabon yanayi mai kyau, inda matasa suke samun damammaki da za su taimaka musu wajen samun...
13/08/2026

Tsarin siyasarmu ya ɗauki wani sabon yanayi mai kyau, inda matasa suke samun damammaki da za su taimaka musu wajen samun ci gaba da kuma kyautata rayuwarsu.

A madadin ƙungiyar BADE VISION, mai taken ‘Cigaban Al’umma Ginshiƙin Gobe’, muna taya ’yan uwa murna bisa rabauta da mashina da kuma filaye da Gwamnatin Jihar Kano ta samar musu.

Muna fatan wannan dama za ta zama sanadin ci gaba da wadata ga waɗanda s**a amfana da ita.

Sa hannu:
Maharazu Tukur Dandabo
Chairman, BADE VISION”

Jim kaɗan yayin Da muka karɓi baƙuncin Mai Girma mataimakin gwamnan Jihar Kano Alh. Murtala Sule Garo ta tawagar sa zuwa...
10/08/2026

Jim kaɗan yayin Da muka karɓi baƙuncin Mai Girma mataimakin gwamnan Jihar Kano Alh. Murtala Sule Garo ta tawagar sa zuwan su ƙaramar hukumar Karaye Domin yin ta'aziyya ga iyalai da 'yan uwan Tsohon Shugaban Jami'iyar APC Alh. Muhammad Danzara Wanda Allah ya yiwa rasuwa kwanaki biyu Da s**a gabata, Muna addu'ar Allah ya Jiƙan sa Ya gafarta masa yasa Aljannah ce makoma Amin.

Hon. Balarabe Isyaku Karaye
Former Chairman, Karaye Local Government.

MAIGIDA Balarabe Isyaku Karaye Yar lita ya gode Allah yakara daukaka  Vision tana tayaka murna 🤗
08/08/2026

MAIGIDA Balarabe Isyaku Karaye Yar lita ya gode Allah yakara daukaka Vision tana tayaka murna 🤗

Balarabe Isyaku Karaye Allah ya shige maka gaba.
07/08/2026

Balarabe Isyaku Karaye Allah ya shige maka gaba.

Alhamdullahi rabbil alamin. Allah cikin ikonsa Na Samu damar halattar saukar alqurani Mai Girma Wanda akayi makarantar.I...
03/08/2026

Alhamdullahi rabbil alamin.

Allah cikin ikonsa Na Samu damar halattar saukar alqurani Mai Girma Wanda akayi makarantar.

IMAMUL ALBUKHARI INTERNATIONAL COLLEGE

Wanda Danku yayi sauka ayau

AHMAD BALARABE ISYAKU
( DADDY)

Address

Karaye
Kano
704104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bade Vision Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share