GKK Global Services

GKK Global Services GKK Global Services is an online news media that is established to provide both local and international news.

04/04/2025
20/03/2022

Owners Abandon Dog For Being 'Gay'

A North Carolina dog, Fezco, has been abandoned at a shelter by its owners, who thought it was gay.

According to TMZ, five-year-old Fezco became a resident at the shelter in Stanly County after his owners caught him hu***ng another male hound.

The shelter has posted Fezco's story on Facebook, assuring prospective owners of his good manners.

Credit: WCCB Charlotte

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!Allah ya yiwa Mahaifiyar Dr. Bashir Aliyu Umar Rasuwa Allah jikanta ya gafarta mata, A...
01/03/2022

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!

Allah ya yiwa Mahaifiyar Dr. Bashir Aliyu Umar Rasuwa Allah jikanta ya gafarta mata, Allah ya basu Hakurin juriya.

Kowa na tsoron Shugaban Koria ta Arewa, Kim jong-un Amma Banda telan sa, ku dubi yadda yake dinka masa burma-burman wand...
28/02/2022

Kowa na tsoron Shugaban Koria ta Arewa, Kim jong-un Amma Banda telan sa, ku dubi yadda yake dinka masa burma-burman wanduna

Shugaban Ukraine ya buƙaci Tarayyar Turai ta gaggauta amincewa da ƙasarsa mamba a ƙungiyar
28/02/2022

Shugaban Ukraine ya buƙaci Tarayyar Turai ta gaggauta amincewa da ƙasarsa mamba a ƙungiyar

Allah ya bayyana su
28/02/2022

Allah ya bayyana su

DA WANNE KUƊI YA KAMATA NA SAYI COINS ?
23/05/2021

DA WANNE KUƊI YA KAMATA NA SAYI COINS ?

A matsayinka na farin shiga kasuwar cryptocurrency, har yanzu zuciyarka cike take da shakku game da ko kudin da zaka sanya zasu dawo ko ba zasu dawo ba, sabanin wanda ya jima da harkar wanda ya sha…

Tsaya kiji ƙanwata!
19/05/2021

Tsaya kiji ƙanwata!

Ƴan mata nasan tabbas kina da masaniya cewar a duniyar da muke rayuwa ta zahiri ba ta Facebook ba, mazan aure sun yi ƙaranci saboda tsarin Allah na yawaitar mata, tsadar rayuwa da kuma talaucin da …

Coins kowa yaje yasiya yayi holding for the future expectations
17/05/2021

Coins kowa yaje yasiya yayi holding for the future expectations

KickRef is a referral program of KickEX crypto exchange for making a passive additional income online from a referral network

Wasu ‘yan bindiga sun afkawa masallaci a jihar Katsina, inda s**a sace mutane sama 40 An ruwaito cewa, sun shigo ne ciki...
10/05/2021

Wasu ‘yan bindiga sun afkawa masallaci a jihar Katsina, inda s**a sace mutane sama 40 An ruwaito cewa, sun shigo ne cikin dare s**a sace masallatan yayin da suke sallar Tahajjud Shaidu sun ce ‘yan bindigan ba su yi harbi ba yayin harin har sai da s**a gama sannan s**a tsere Akalla mutane 40 ne ‘yan bindiga s**a sace a yayin da suke gudanar da sallar Tahajjud a wani masallaci da ke garin Jibiya na jihar Katsina....

Wasu ‘yan bindiga sun afkawa masallaci a jihar Katsina, inda s**a sace mutane sama 40 An ruwaito cewa, sun shigo ne cikin dare s**a sace masallatan yayin da suke sallar Tahajjud Shaidu sun ce ‘yan …

Address

Federal Housing Estate Sharada Phase II
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GKK Global Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to GKK Global Services:

Share